Allahu Akbar Wlh ni Barhama Sayyadi Ina Sonku Iyalan kabara Allah Ubangiji ya karamuku Yarda Wlh Tlh Mahaifinku Waliyyine na Gaske
2026-11-12 16:55:08
3
Muhammad Abdullahi Adam :
Allah SWT Yakarbi Shahadar Waliyullah Aliyul Khauwas Afarmar Ahlul Kisa'i
2026-11-12 00:20:39
2
Ahmad bashir :
Na Allah muna tare DA Allah. Allah Yana tare damu insha Allah
2026-11-10 10:42:35
3
ISAH YA"U HARUNA :
Allah ya jaddada Rahama agare Shi .
ya fito mana da malam sadauki
2026-11-10 12:55:29
2
Binsalees :
madallah
2026-11-09 23:28:56
3
Itz.A.Sadeeq :
annabi Muhammadu[Heartwarming]
2026-11-09 23:26:09
2
Ashiru Nuhu :
Allah ya jaddadarahma agareshi Ya karbi shahadarsa saboda Alfarmar shugaba sallallahu alaihi wa ala alihi wassalam
2026-11-10 11:59:51
1
M U :
Allah yagafarta masa
nima haka tafaru damu Amma ni Duka naci a lokacin danace nasan hanya kuma bansaniba tsabar kifadi irin nawa Amma jigina yagayamin kwarai da gaske
2026-11-13 20:25:58
1
Mukhtar S Mukhtar :
Allah shi kara rahama a gare su
2026-11-12 17:20:35
0
buabuk1 :
salawatullah alaihi akramunnasi ameen summa ameen 🙏
2026-11-10 00:08:37
1
Ahmad Turaki-Abu Fa'eez :
Allah yakara jaddada rahamarsa gare shi yasa Kwanciya hutawa ce 🤲🙏