Assalamu alaikum barkamu da safiya malam dan Allah malam ina barar addu'ah akan yarana suna batawa babansu rai kuma iya daidai kwarkwado yana basu tarbiya da jikinsa da kulawarsa in zai'alkesu saisun bataransu nima haka sukemin abun yana batamin rai susai ina tsoro kada bacinrai ya shafi rayuwarsu kasani a addu'a dan girman Allah malam ina yawan sauraran ka.
2026-11-10 06:57:04
3
All natural foods and beauty p :
Allah Y bamu ikon juriya amma muna Jin gashi wajen yan uwa kam[Heartwarming][Heartwarming]
2026-11-10 07:53:36
2
aishabeautyshop247 :
Allah ya bamu ikon taimaka wa with the little we have🤲🏻
2026-11-10 07:11:31
1
Sinadarin Gashi Specialist :
Allah ka kara mana juriya da taimaka yan uwan mu
2026-11-10 07:46:05
1
mayana854 :
Allah ya bamu ikon yi
2026-11-10 07:02:40
1
Ummu Nuayma :
Allah kabamu ikon temaka duk wani dan adam wanda mukasani d wanda bamu saniba
2026-11-09 22:33:52
3
AISHA MUHAMMAD 001🫂💍 :
Allah yayi mana albrka
2026-11-10 07:01:42
1
VUMA🧑🔧 :
ALLAH ya azurtamu da dukiya mai amfani ga yan'uwa da sauran al'umma 🥰🥰🥰🥰
2026-11-10 05:12:47
1
BIN_YUSUF WZM 🕋🤲 :
Allah yasa mudace
2026-11-09 22:26:10
2
AMJAD KITCHEN AND MORE :
allah ka karamana suttura
2026-11-10 08:24:47
0
Barira Bashir :
insha Allah
jazakumullahu khairan
2026-11-10 08:32:00
0
matar mijin ta in Sha ALLAH :
jazakallahu khairan bil jannah Ameeeen ya hayyu ya qayyum a
2026-11-10 06:50:05
1
Dj Dan Aljannah :
S.A.W
2026-11-10 06:44:53
1
AL-IHSAN MED. CARE MUDURU💉💊 :
Allah yasaka da alkairi
2026-11-10 06:22:57
1
Ibrahim Salisi Khalil :
Allahu kasa mudace
2026-11-10 00:22:02
1
Zahra Auwal📌 :
jzkh khair mln Allah yakara lafia da nisan kwana Mai Albarka 🙌
2026-11-10 01:10:21
1
Mohammed Mahmoud :
S A W
2026-11-10 06:24:54
1
Nazifi Umar Mahmud :
s a w
2026-11-10 07:19:02
0
zakariya Abduo🇳🇪🇳🇪🤲☝️ :
2026-11-10 06:32:42
0
🇳🇬MUBARAK🇳🇪BATURE⛰️ :
Allah yasaka da Alkairi 🤲
2026-11-10 08:02:22
0
Ibrahim abdou :
fatan alheri malan
2026-11-10 08:31:21
0
salisu :
🥰🥰🥰
2026-11-10 07:41:24
1
anssnoufou :
🥰🥰🥰🥰
2026-11-10 02:49:30
1
hamisu kido4131 :
🥰🥰
2026-11-10 07:16:31
1
BOBO. :
[Heart eyes][Heart eyes][Heart eyes]
2026-11-10 06:22:09
1
To see more videos from user @umar.shehu.zaria8, please go to the Tikwm
homepage.