@admhausa: 🔥 WAYOYIN DA AKA HAƊA DA NIN ƊINKA NAWA NE? 😳 KA DUBA YANZU KAFIN KA SHIGA MATSALA DA NERSI ₦50,000 PROGRAMME! #NIN #NERSI #NINCheck #TechHausa #HausaTikTok

ADM HAUSA TECH
ADM HAUSA TECH
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 09 November 2026 23:04:23 GMT
61456
3555
43
735

Music

Download

Comments

4.harunaabdullahi
Haruna Abdullahi :
to yanzu me hadin wannan abun da Kafada da 50k din
2026-11-10 21:28:37
5
bulkisu28
🧕oum samha🧕 :
hummm nedai naguda Allah layika 4 ba wanda banbude banki dashi ba Amma wai se suke min bana daga cikin neise Kuma wllh Ina bukatar kudin 😫
2026-11-10 21:07:18
1
sunshine_2651
Sunshine :
to meye alakar wannan checking din Kuma sa maka kudin?
2026-11-10 20:40:12
2
meenatberain
meenat yakasai💦🌊 :
Naga Waya number wadda bansani ba yaxanyi
2026-11-10 22:16:30
0
i.yakanaabudu
IYAKANAABUDU WAIYAKANASTAIN :
nifa gaabundaakaturamin sunyi failed
2026-11-10 22:53:22
0
user50370697363917
bilyamin hassan :
kabar maganar nin muyi maganar 50k dina
2026-11-10 23:38:33
1
alizaza220
Ali zaza :
wai mene matsalar momo ne
2026-11-10 22:03:51
0
user2756209816009
user2756209816009 :
masha Allah
2026-11-10 21:29:25
2
hussyhudu
mama pinky :
2026-11-10 21:21:23
0
eldaddyfagge
EldaddyFagge :
gsky video dinka beyi ma'ana ba
2026-11-11 00:19:39
0
ahsad595
Ahsad :
NIN Dina natiwa wasu amfani dashi Kuma gashi na samu
2026-11-11 00:02:46
0
amorifashion
Amori Fashion :
ninaga wata lambar dabatawa ba
2026-11-10 23:55:33
0
khalil.umar
Ibrahim :
Allah ya isa ka yaudare mu
2026-11-10 21:20:16
0
user9799561310058
user9799561310058 :
Allah yasakamana
2026-11-10 21:45:37
0
muhammadidiri2
Muhammad idris :
gaskiyane
2026-11-10 21:24:43
0
49asmee
Auwal hamza :
Masha Allah
2026-11-10 19:00:50
1
meenatberain
meenat yakasai💦🌊 :
Naga Waya number wadda bansani ba yaxanyi
2026-11-10 22:17:47
0
ahsad595
Ahsad :
wlh duk karya ne ni anturomin da kudin Amma duk masu cewa ga number asaka duk. ba gaskiya bane
2026-11-11 00:01:17
0
kolejoo
sadeeq :
in number ka ukune yazaka chire
2026-11-10 20:44:09
0
ahmad.muhammad.be7
Ahmad Muhammad Bello :
wannan maganar taka kokadan bata halaka da dumu na hamsin sam sam
2026-11-10 20:28:05
1
adun.iya
Abdulraman :
Allah yasa dai bakarya kakeba
2026-11-10 22:05:09
0
lawalabubakar715
lawalabubakar715 :
yaya zangane
2026-11-10 22:03:32
0
nabodasaraki28
ibraheem maawiya :
Allah ya Isa bataman lokaci da kayi
2026-11-10 22:50:09
0
kabiru1994
vet.dr.kabir :
so idan kayiwa layika da yawa alayi daya zasusamaka koda layukan banakabane
2026-11-10 16:42:01
0
To see more videos from user @admhausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About