@officialabdulazizdansmal: Ranar suna zai dawo insha Allah Ranar 5th January 2027 da misalin karfe 8:00 nadare a YouTube channel dinmu mai suna #fimplay da kuma Gidan talabijin na @SairamoviesTv da misalin karfe 9:00 na kowacce Talata karku bari abaku labari mungode masoyanmu na fadin Duniya producer @officialabdulazizdansmall Production manager @kb_zango_officialreal Co producer @hamza_dogo_dandago_2 Director @safzorofficial @@realbangis33 Artist @ahmadbifa007 @bilal_villah @bilal__mustapha1 @daddyhikima @u_zadaa @ramadanbooth @farida___abdullahi Sponsorship @dahirspices alrahuz_data @rizzolicafe