@itskabeertop: #adubamu.shugaban kasan da gwamnan jahar adamawa ahmadu Umar fintiri kai gwamna mai adalcine munsani.duk dan lafiya lamurde bai isa ya zagekaba saboda kayi komai ammafa akwai maganan hanyan gombe road kura yana kashe mutane sosai wlh.muna rokon gwamna adawo da ma aikatan gyaran hanyannan pls😭😭😭😭