@mrs_bashryaistories0: Boyayyan sirri labari ne Akan wata yar kauye me suna Raliya wadda Kaddara ta hadata aure da Ameer! Wanda yazo kauyen su yin wani project. Ya aureta ya kaita gidansu a matsayin yar aiki yace taimakonta yayi bata da kowa yan bindinga sun shiga garinsu 🤣💔tayi aikin bauta a gdn kasancewar mamanshi bata sonta kuma Tana ganin kamar akwai wata boyayyar alaka tsakanin su ya saka ta dauketa ta kaita gidan yar uwarta ta cigaba d aiki a chan, bayan an kaita gidan da kwana uku a lokacin da hadu Zayn, ganin farko da Zayn yayi mata ya kamu da soyayyarta, Ashe basu San cewa akwai wani Boyayyan sirri a tsakaninsu ba… hmm Kinga wannan labarin Kar ki Bari ayi babu ke yazo karshe so Zaki iya farawa ki kallah cikin nutsuwa 😍❤️