wai neyakeso mugane?nidai bazan daina Amfani da hadisa b sbd ubangiji shiya turo me hadisan kuma yyi umarni da Abisa Sannan kuma Annabi s,a,w,yace baya fadan Abinda Allah be halatta saba kenan zancen na ubangiji gaba daya to Alhamdulillah
2026-11-10 15:14:54
1
Hussein al-hausawy :
Gaskiya ne
bayani yafita fes fes
Allah yasaka da al'khairi.
2026-11-10 13:06:23
5
Nurau6700nurau700 :
wato dole de Sai kun Tabbatar DA cewa Annabi Betaba cewa komai ba ko
2026-11-10 18:43:27
0
hafeex :
Kun yarda yanxu Real Madrid tafi izala koh 😂
2026-11-10 12:39:11
4
ƊAN-IDREESA ENTERPRISE 🏁 :
مَا يَذَكَرُإِلَا أُولُو الْأَلْبَابِ
2026-11-10 17:33:49
0
MsNadabo419✅️ :
wanne sako kakeso ka isarne malam bamu fahimcikaba.
2026-11-10 10:49:27
1
Gaskiya daya ce :
Wlh munatare da mabiya al Qur an harduniya ta tashi
2026-11-10 10:29:36
20
nurasani_0 :
gskyne
2026-11-10 13:47:02
0
surajo muhammed :
mai yasa kai wannan baya yin
2026-11-10 08:39:54
1
Harouna Abdoulahi :
gaskiyane malam
2026-11-10 18:27:27
1
muktarmuhammadsheka :
wai dan Allah tambayata a gareka kasan menene ma anar hadisi
2026-11-10 14:13:33
0
@uthman - kerjeejy.. :
of course sir
2026-11-10 12:44:11
0
Û3æπ¥☠️✔️ :
Wannan maganar taka akwai gyara
2026-11-10 11:15:50
0
Alkasimu aga Abdullasamu :
nagudi
2026-11-10 12:47:13
0
A b k :
hskane
2026-11-10 14:18:39
0
Kamal P,,K :
Allah yasaka da alkairi
2026-11-10 13:45:42
2
abk :
masussuka 2 allha yaqara lfy dukda a kawai babban cin a qida wlh kanafadin maganar allha
2026-11-10 10:31:17
3
Ibrahim ALiyou :
mashallah Malan Allah yakara lfy
2026-11-10 10:08:00
1
A_LEPRO ☠️☠️ :
Allah ya biya
2026-11-10 14:36:45
1
ib Gfc Gamzy :
Allah ya saka da alkhairy
2026-11-10 13:35:47
1
Daddy_Dad :
wlh idan ana karanta Alƙur'ani wani shauƙi nakeji 🥰🥰🥰🥰
2026-11-10 12:49:55
1
doubletreefurniture44 :
Wai Kai Magana kk Akan me?
2026-11-10 13:33:51
0
To see more videos from user @muhammadzeek2, please go to the Tikwm
homepage.