@yarimapage: @tiktok creators #foryoupage❤️❤️ #arewa__tiktok #siyasarduniya #arewapeople #siyasarkano

yarimapage🇳🇬❤️🇳🇪
yarimapage🇳🇬❤️🇳🇪
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 10 November 2026 09:57:55 GMT
19183
4341
199
74

Music

Download

Comments

bashirsalis82
bashirsalis :
yarima yakamata kafito kayima mutane bayani akan prof Ibrahim maqari yanda yake da tunani me kyau akan y'an Nigeria
2026-11-10 10:11:32
12
sadikvip1
sadik vip :
God bless you brother 😘
2026-11-10 16:15:41
0
mujahideen__haruna
mujahideen__haruna :
skills is better than degree
2026-11-10 13:04:05
0
usmanrye7yf
Annur b usman🫧 :
Allah ya bamu hikima yarima
2026-11-10 10:10:17
4
ibrahimadoka
Ibrahim :
You got the point
2026-11-10 12:35:55
0
user554076353
Mohammed Ahmed Maji :
I proud of you wallahi
2026-11-10 10:17:11
3
surajofaruq
Surajo Faruq :
gaski yane yrm
2026-11-10 10:08:24
2
user98598123299193
Abdul fata ,hamisu :
wannan gaskiyane
2026-11-10 10:07:39
3
hamisumusa270
Hamisu Musa :
muna tare dakai
2026-11-10 10:11:30
3
mansur.aliyu717
@khalipa vala :
Wannan hakanee 👍👍👍🥰
2026-11-10 10:14:00
3
abdourazza53
ABDOU RAZZA :
ggytytty
2026-11-10 11:24:03
0
sirajasalisu44
surajo 🙏🙏 salisu 🤣🤣 :
Allah yasa mudace
2026-11-10 16:39:00
0
yakubujafar12
C E O OJA INVESTMENT🎁🎉🍫 :
Masha Allah muna karuwa dakai Allah yayiwa rayuwa albarka
2026-11-10 10:02:25
3
asmanedg
HIKIMA INFORMATIQUE 🇳🇪 :
wannan Gaskiya né ko shakka babu, illimi daban, hikima daban[Réconfortant]
2026-11-10 10:23:13
2
zeidisalisu
Zeidi Salisu :
wannan gaskiya ne Allah yasamuyi amfani da duk biyu amen
2026-11-10 10:18:38
2
abdul.aziz.dahiru2
Abdul Aziz dahiru :
inaima fatan alkairi Dan uwa
2026-11-10 10:19:07
2
user7090946071800
Injin :
Hmm Yarima yarima
2026-11-10 10:17:50
2
moussa.sabo22
Abou djabir :
hakane wllh yarima
2026-11-10 10:32:54
2
shd.alamin.tragher
Shd AL'amin Tragher :
Gaskiya ne Yareema
2026-11-10 10:37:38
1
moussamoutari122
sha aybou sahabi :
yarima page gaskiya in allah yasakaga inamaka fatan allahire bibiyar danakiyimaka itacitasa nafahimci yada nakigira al almorana wallahi
2026-11-10 10:09:42
2
user8219000287624
umar Ibrahim :
amen
2026-11-10 10:03:31
3
mamane.inoussa24
Mamane.inoussa8🇳🇪🇳🇪 :
idan ana son sauya wannan rikicin addinin dole ne sai ya kasance kowa ya bar ambaton sunan kowa a cikin kowane tafsiri ko wa'azi da zare n mutum yayi wa'azin ya nuna abin da allah yace bawai ya kama sunan wani ba yi koyi da yanda annabawa suka yi saboda annabawa basa kama sunan wani wajen yi mishi wa'azi suna kwatance da abin ne kai kuma in kana wannan abun sai ka gyara amma ina yanzu ba haka ake ba shine kawai zai sanya abubuwa su canza da daukan mataki na gwamnati kan kai wani ya sake ambata wani cikin shi kawai kayi wa'azin ka ka nuna abinda allah ya ci
2026-11-10 10:11:15
3
sanusiahamed2
sanusi ahamed :
gaskiya dai kawai sonzuciyane kawai Allah ganar damu gaskiya
2026-11-10 10:11:41
4
liyasuabdullahi
iliyas abdullahi :
wlh hk ne sunan daya saidai allah yasa mu wanyi lfy y hayyu y qayyum 🙏
2026-11-10 10:04:27
3
To see more videos from user @yarimapage, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About