Duk abunda Allah ya halitta, to da manufa ya yi shi.
Allah ne ya halicci komai, acikin halittar kuma ya zabi manzon Allah ya kebance shi da dukkan soyayya da halaye abun koyi.
Wanda duk ya bi shi, to ya samu nagarta duniya da lahira.
ALLAH KA YARDA MU SO MANZON ALLAH SO NA GASKIYA.
ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH...
2026-11-11 14:24:06
5
Haruna Aliyu :
S,A,W,111111111111
2026-11-11 14:14:07
0
huwaidamusa :
Assalatu wassalamu'alaika ya habeebee ya rasulillahee sallallahu'alaihee wasallam ❤️💕💕