@salissou.laminoumaqari: Replying to @abbaabacha001

Salissou Laminou maqari 🇳🇪
Salissou Laminou maqari 🇳🇪
Open In TikTok:
Region: LY
Tuesday 10 November 2026 11:36:54 GMT
37548
6023
288
347

Music

Download

Comments

rabiu.g.mallam
Rabiu G.mallam :
Gaskiyar magana prof Yana San Karin lokaci yace nanda sati 2 za,acigaba akan wannan maganar abinda nafahimta shine malam Yana jin tsoron yabada halacci ko rashin halacci saboda bayanin masussuka abin dubawane kana bukatar tabbatacciyar hujja kafin kaharamtawa mutun yin sallah yanzu duk amsar da malam yabawa wannan matar dashi zatai aiki to malam Yana shakkar hanata yin sallah gaskiya harsaiyayi bincike mai nisan wannan shine adalci malami da gaskiya kenan
2026-11-10 15:53:33
17
muhammed.f.k.y
Muhammed f.k.y :
mlm amsa kawai zata iya ko bazata iyaba shikenan
2026-11-10 16:07:59
6
balamorde
BALamorde :
Tambaya dai ba'a amsa ta ba.
2026-11-10 14:33:38
5
user7611121831209yasir
arafat yasir :
Yqnzu dan allah ina amsar tan bayar da akama
2026-11-10 14:30:59
1
ibrahim396133
ibraheeem :
gaskiya malam baya da amsar saboda har yanzu saidai yayi left and right
2026-11-10 20:38:49
1
hantsi58
Nasiru Umar Hantsi :
gsky Banda lkcn sauraron wannan harkarshe, Allah ya saka wa Masussuka da alkhr 💪
2026-11-10 15:38:42
4
mzayya88
Zayanou ibn Adam :
ka gayi gaskiya dey malam, domin masussuka fa yayi bayanin komay kuma kowa ya san gaskiya
2026-11-10 21:00:08
0
0hussaini0adamu
king of jallabiya :
gaskiya anbatamin lokacin na saurara na Kara saurara amma banji inda ya bada amsar tambayar da akayi masa ba
2026-11-10 15:29:54
2
janaidu07
jagoran mabiya :
malam Dan Allah katsaya kafadi gaskiya abinda Allah ya fada achikin alkur ani kadaina zagaye zagaye
2026-11-10 20:28:23
4
userabduldra
abdullahi :
har yanzu baibada amsa ba
2026-11-10 17:57:47
1
munanzir
munanzir :
The question is not answered, malam 👏
2026-11-10 17:53:41
0
inusaabdullahi246
A Y me lafiya🇳🇬🇨🇮 :
ni fa abun yana rikita ni wlh amma haryanzu banji amsa ba kawai kace ayi amfani da alqur'ani
2026-11-10 17:43:00
1
enfantduparadis110
yahaya Mohammed :
malam karikitani WLLH
2026-11-10 14:10:11
1
oumal84
Oumalkairi :
prof kame kame
2026-11-10 20:39:20
0
ib50250
Khalil ug :
mungane prof Allah ubangiji yasakama masussuka da alkhairi dn alfamar annabi muhammadu sallalahu alaihin wasallam ❤️
2026-11-10 14:36:04
8
engr_mayo1
MO | AI MONK :
Mu dai bamu gane ba
2026-11-10 19:22:06
0
aminuahmademir
Aminu Ahmad Emir :
ai yabada amsa tunfarkon videon kafin yashiga bayani yace zata rama azumi bazatabar sallah ba
2026-11-10 16:49:47
0
musauthman332
m g l :
Allah ya ƙara lapiya maulana
2026-11-10 13:42:23
4
user1224796321606
mah.d ibrahim shehu lanzai :
kamekame on top
2026-11-10 17:47:32
0
engr.ishakaminu184
Engr.ishakaminu184 :
malan haryanzu bakaje inda akeson kaje ba
2026-11-10 14:19:50
1
sagir.abdullahi62
Sagir Abdullahi :
nidai banfahimci komaiba gaskiya wanna karatun ba irin namu bane
2026-11-10 20:06:14
1
jagwal180
🎥𝐛𝐚𝐛𝐲,𝐠𝐢𝐫𝐥,,001💔🦂🎥 :
𝐚𝐤𝐰𝐚𝐢𝐤𝐮𝐫𝐚.𝐰𝐥𝐡.𝐛𝐚𝐛𝐛𝐚
2026-11-10 15:47:49
4
mubarak23934
D yalwa yauri back up :
nidai MLM ni ba tijjane amma indai hadisi yy dai da aya munatare amma inya saba da qur,ani bamu tare da shi
2026-11-10 18:13:48
1
mbello066
BELLO DAN BELLO :
Al,umah kurungumi alqur, ani shine kawai gaskiyar bayanin, wallahi.
2026-11-10 17:38:25
2
To see more videos from user @salissou.laminoumaqari, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About