wlh mlm aure full of responsibility ne babu wani sauki a ciki
2026-11-10 23:26:03
13
Mrs Yarima :
Alhamdulillah ina sanaa amma wallahi bai taba daga ranan da bai ban kudin shefaneba kullum sai ya turamin baya gari da kudin shefane na tara wallahi nasayi abaya da applic lace kuma am only 5 months with him achievement sosai agidana kuma shiya ban jari mijina dan aljannah ne in Sha Allahu rabbi [Pray][Red heart][Red heart][Red heart]
2026-11-11 18:35:02
9
Abdussalam :
Alhamdulillah! Naga buɗi da nayi aure.
2026-11-11 07:56:53
14
Muhammad :
kowa yayi zaman sa agidansu
2026-11-17 02:38:00
3
dangayanpi :
Wallahi Dayawa Suna Yawan Kallon Aure Ne Bata Fuskar Lahira Ba Kowa Burin Sah Ya Samu Yadda Yake So A Duniyan Ce