Abbankhalil :
Wlh Wlh duk wanda yake yiwa wani gori akan kaddararsa to Wlh yajira nasa,Wlh mahaifina yayi iya kokarinsa wajan yaga naxama nagartattan da,Wlh mahaifina baya barci,kullum yana addu’a akan layinda nahau,amman wlh saida yafara jinya,naga yanda wasu sukeyiwa iyayansu hidima a asibiti,sanan daman yadorani akan kasuwa,idan ciwansa yatashi bama wata agida sai munje asibiti ankwantar dashi,saida muka shekara biyu ahaka,daga wannan Asibitin sai wannan,daman kuma kullum innadawo sai yakirani muyita fira yanamin nasiha yana karantan rayuwa muka shaku sosai,Yana cemin ga yan uwankanna,in muna fira har sai nagaji saina fara dukan kafata wai sauro kuma karya nake kawai nakosa yabarni naje na kwantane,wlh yana rasuwa nagane cewar infa ban watsar da haukanaba gidannan yasamu matsala ga kuma mahaifiyarmu,haka nayada komi na fuskanci abinda yadace,Yanxukuma alhmdulillah nima yarana uku 2 maxa 1 mace,kuma Allahmdulillah agidan kaina nake,shiyasa karkasake kaiwa kowa gori akaddararsa,in hakane muma atarihi ai andan karkace,Allah ya gyaramu muka watsar da komi,wannan maganar wlh musulmi bekamata yayitaba,Allah yasa mudace,kar san burge wani kasabawa Allah xai jarrabeka ta inda bakaxataba,shiyasa iyaye komi danka yake kajawoshi ajiki kudinga hira,hira da iyaye tanada kyau sosai,Allah yajikan babana,Allah kabani abinda xankulada mahaifiyarmu da wanda duk kadoramana bukatunsu akanmu,ya Allah kabamu abin basu,Allah kaiwa musulmai rahama maxa da mata,Allah yasa mudace✅
2026-11-10 14:30:47