@abdul.azi344: #alquran

عبد العزيز إبن شفيع 📚🖊
عبد العزيز إبن شفيع 📚🖊
Open In TikTok:
Region: LY
Tuesday 10 November 2026 12:54:27 GMT
3530
592
101
251

Music

Download

Comments

hariss_m_hariss
Haris M Haris :
Allh yasakama da alkairi amma dan Allah malam a daina zagin littafin idan dai har anaso mutane su fahimta
2026-11-10 19:55:12
3
maiallura7
Yusuf m habeeb :
Dan Allah adena zagi ayi mangara da hujja kawai
2026-11-10 19:40:14
2
damma811
YAYA-DEEN :
Sabon masussuka madalla da kai da mahaifanka [Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-11-10 20:37:01
0
abdulmumini397
Abdulmumini :
komalam yatafi yabar baya Allah yasakamaku daalkairi
2026-11-10 19:59:05
4
hammadsalisum
Hammad Salisu M :
to Qur'ani maganar Allah ce ko Maganar Annabi?
2026-11-10 20:48:41
0
abdussalamsalisufassara
abdussalam salisu fassara :
Masha Allah Allah yasakamaka da alheri Allah ya jikan malam masussuka
2026-11-10 19:53:59
2
notameforlovesb2
I am Sabiou Mhmn :
malam abin da kake son ka bayyana kana nufin koda mutum baya da tsarki zai iya yin sallah?
2026-11-10 20:04:35
0
mahammaduabubak15
mahammaduabubak15 :
allah yasakama da alheri
2026-11-10 19:48:28
2
user1701630046332
user1701630046332 :
duk inda buhari yake baya zuwa da Alkhairi. Haka buharin zamanin mu ya kawo mana tinubu
2026-11-10 20:26:07
0
nasirujafar80
na Aisha faragai :
yawwa wlllh ayi musu bayani sosai don wllh basuyi karatuba
2026-11-10 20:14:52
2
mansurmusa606
mansur musa :
Dan Allah a dai na zagi
2026-11-10 20:26:26
1
ibc306
Ibc :
wlh kuwa nagane karatun
2026-11-10 20:21:36
1
muhammadlawalmaik
Muhammad Lawal mai katako :
allah yabiya
2026-11-10 19:45:38
2
abumahirabumahirmmmm
Abu maheer :
tabbas hakane
2026-11-10 19:07:20
2
ismailisa528gmail.com
C E O DAN ILA :
Muna godiya acigaba da basu wuta
2026-11-10 19:29:56
2
musajika635
وإنه لكتاب عزيز :
allah yataimakeku ءامين
2026-11-10 20:10:07
1
abba.kamshi
abk :
allha ya yi rayiwarka albarka
2026-11-10 19:02:28
2
nura.ali905
nura ali aljabbari :
fatan alkairi malan
2026-11-10 19:25:44
2
nasirujafar80
na Aisha faragai :
muna fatan alkhairi akoro musu hujja harsau sun gudu
2026-11-10 20:13:28
1
mohdmusa76
Mohd Musa :
Allah yasaka maka da alhairi mallam
2026-11-10 18:55:01
1
user4626618663732
Mai Axarah :
Allah. y sakah da Alkairi y mllm
2026-11-10 18:45:34
1
mahmud5087
full lite💡 :
Masha Allah Allah y saka d Alkhairi 🤲🤲
2026-11-10 19:49:56
1
minister9660
AMANAR BEENTOU ABDULLAHI :
Masha Allah Malam Acigaba Da Gashi Muna Tare Daku Insha Allahu 🙏🙏
2026-11-10 21:13:50
0
yusufidris4781
Yusuf Idris :
wanna gaskiyane malam Allah ya yi maka Albarka
2026-11-10 21:26:13
0
abubakarjibrin2298
Abubakarjibrin @ :
Allah yasaka da alkhri
2026-11-10 21:15:16
0
To see more videos from user @abdul.azi344, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About