Ina cikin napep kawai dreban da nake ciki y zagi wani dan’uwansa Mai napep shima wancan y rama me napep dina y sake zaginsa kawai wancan yace “dallacan ware da wani mummunan passenger ka” Nace toni mene laipi nah?🤔
2026-11-10 15:16:52
13
Mrs🎀S💕🕊️ :
yes ai mun Fi haka ma sai damu 😏🤷😛😂😂
2026-11-10 14:27:32
5
Ashirjega🇬🇭🇳🇬 :
Wlh sunayi don Ranan nayita bada hakuri amma ba ayi ba dayake tana son shawarma😂 sai naje nasiyo mata ita amma ko kallona ba a yi ba bayan nayi bacci na farka ta cinye shawarma duka 😂😂
2026-11-10 15:20:46
4
Tantabara💍❤️💖💘🫶 :
Kadan kenan daga ciki🥰🥰🥰
2026-11-10 13:21:04
6
Maman fateey :
Wlh sai kace ni [Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]nima in nayi wani abu saiya bani dariya[Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-10 14:19:44
2
Ali Elhadji Dare Imrana 🇳🇪 :
Annabi sallalahu alaihi wa salam yayi gaskiya da yace mu rayu da mata cikin alkairi,mace ce zata ma abu da gangan kuma ta san be kamata ba amma se in ka dau mataki tace ay gwaji ne Kai mata uwayan mu 🥰
2026-11-10 14:26:09
6
Khadijatou🫧🌹 :
Banda de dagama yin nawa ba 😂😂😂
2026-11-10 14:05:02
3
Homieee Haven :
aswear
2026-11-10 15:45:28
0
teemah😍💞💦🌹🤍❣️ :
Wllh munayi🤣🤣
2026-11-10 13:23:14
1
A.K NASS😎 :
Zan bada free food 🥘
2026-11-10 15:10:34
0
fassarar sultan :
ina matata
2026-11-10 15:40:29
1
Cal me Nana :
eh wly Allah ya karama mijina lafiya da nisan kwana
2026-11-10 14:29:52
1
Barrister👨⚖️⚖️ :
Talakawa mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-11-10 15:18:22
1
Oum Abdullah 💕 :
Wllh h mezehana
2026-11-10 14:29:46
1
RAYHEART❤️BLOOM&BLING💎👑 :
Ni abinci ne banaci se cikin dare nake salallabawa na samu naci🤣
2026-11-10 16:23:05
0
Basheer civic2 :
hmmm 🤔
2026-11-10 14:25:47
1
MEAR YEAR MAH🦋 :
Munaa abundaa yafi haka maaa
2026-11-10 14:12:17
1
my name bmb :
2026-11-10 16:41:01
0
joker 777 :
2026-11-10 13:21:40
0
Ridwanu :
matsalar itace sune farincikin mu sune
Baki cikin mu sune damuwarmu Koma wallahi saidasu Dan KO aha rarashin tayakeyi sai dakomata mutanin mu iyayinmu😁😂
2026-11-10 15:58:19
0
hajjafatee :
😂😂😂
2026-11-10 16:40:59
0
Mrs Idriss yar gata 💫🔗🖇️💯 :
munfi haka ma wlh😂
2026-11-10 16:10:57
0
D🅰️N $🅰️NII 🚫🦃 :
wlh mata ne matsalar duniyar Nan
2026-11-10 16:23:26
0
CodeSmith Abba :
wlhi suna yi
2026-11-10 15:59:48
0
𝑱𝑨𝑴𝑬𝑬𝑳 𝑱𝑨𝑴𝑺𝑯𝑼𝑲 :
hhhhh
2026-11-10 15:55:40
0
To see more videos from user @hidden_face75, please go to the Tikwm
homepage.