@kunyamedia: “Idan Atiku Abubakar ya zama shugaban ƙasa, za a dawo da tallafin man fetur, sannan a sake buɗe iyakokin ƙasa (Borders)!” — In ji Dino Melaye. Sanata Dino Melaye ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa da ya yi da DCL Hausa, inda yake bayyana wasu daga cikin matakan da gwamnatin Atiku za ta ɗauka idan har ya samu nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Shin dawo da tallafin man fetur da buɗe iyakoki zai kawo sauƙin rayuwa ga ’yan Najeriya? 👇 #DinoMelaye #AtikuAbubakar #TallafinMai #Border #Zaben2027

Kunya Media
Kunya Media
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 10 November 2026 13:19:46 GMT
4425
550
13
13

Music

Download

Comments

idrissmunzaligmail.com
MUNZALI IDRIS :
DINO
2026-11-16 05:28:30
1
binta.rabi.u
Binta Rabi u :
alhamduillah alhamduillah alhamduillah Allah yasa 🥰🥰🥰🥰🙏🙏
2026-11-14 06:30:40
0
aliyusulaiman3007
Aliyu Sulaiman :
gaskiyane my boss
2026-11-16 12:56:05
0
usman.garba.kilgo0
Usman garba Kilgori :
allah bashi nasara Walahi oga dino Muna chili matsalar arewa
2026-11-15 07:27:05
0
mansurwaneyaro60
King wane yaro :
Masha Allah
2026-11-11 13:12:55
0
imranaadamu608
Imrana Adamu :
🥰🥰🥰
2026-11-15 23:40:21
0
bbkdollarsngamdu
BBK DOLLAR NGAMDU PLAZA :
🥰🥰🥰
2026-11-10 14:52:19
0
bbkdollarsngamdu
BBK DOLLAR NGAMDU PLAZA :
😂😂😂
2026-11-10 14:52:17
0
bbkdollarsngamdu
BBK DOLLAR NGAMDU PLAZA :
😳😳😳
2026-11-10 14:52:12
0
bbkdollarsngamdu
BBK DOLLAR NGAMDU PLAZA :
😁😁😁
2026-11-10 14:52:10
0
najib.sani.adam
Najib Sani Adam :
🌺🌺🌺
2026-11-10 13:53:45
0
mincheeka
mincheeka :
🥰🥰🥰
2026-11-10 13:31:39
0
usmanmusa539
💕💕Usman💕💕 :
👍👍👍
2026-11-16 18:02:32
0
To see more videos from user @kunyamedia, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About