Allah ya sa mu yi abun kirkin da bayan mutuwan mu baza mu gushe ba
2026-11-11 07:39:30
1
IMRANDATALINK COMMUNICATION :
Wlh Nima haka sai in wuni ina kallon malam a laptop Dina in naje shop jiya saida Na karajin illar bara complete. Allah kajikan malam da rahma
2026-11-10 22:38:25
1
Ahmad Sadiq :
Allah ya gafarta wa malam ALBANY da malam Kafar
2026-11-11 10:15:16
0
itz saleem gerdeh :
wallahi nima Allah ya jikansa da rahmarsa Allah
2026-11-10 22:24:27
1
يوسف محمد خليل :
WallAhi
2026-11-11 11:49:26
0
user5261722279545 :
wallahi nima haka
2026-11-11 10:06:39
0
Nura Jibril :
ameen Dan uwa..mungodewa Allah dayabamu malam a matsayin jagoranmu gameda bin Sunnar Annabi sallallahu alaihi wasallam
2026-11-10 21:44:35
1
Ambassador :
gaskiya duk jinku nake don ni wlh karatuttukan malam Albany awaya ta audio da video zasu iya kaiwa gida 200 zuwa 500 kullum aikin kenan
Allah ya jikan baban mu
2026-11-11 05:24:33
0
Zaïdou.Abdoulaye ☝️ :
baka kai niba 🥰 Allah akbar rahimahullah 🥰
2026-11-11 09:45:04
0
Dalibin Sheick Albani (rh) :
Sosai
2026-11-10 20:22:04
1
idris ne maradi :
gaskiya ne nima hakane
2026-11-10 22:35:53
0
Auwalancey :
wallahi abokina ina matukar kaunar albani hakika
2026-11-10 22:07:54
0
Lele Bhoiy 🤟 :
Rahimahullah 🤍🙏🏻
2026-11-11 05:58:48
0
itz LY :
Allah ya jikan mln
2026-11-10 20:39:40
1
ABDULRASHED :
Allahu akbar 💪💪💪
2026-11-11 05:50:27
0
Young Da'i :
wlh konima
2026-11-10 23:14:44
0
Mamane gueleye Ismaël :
kamar ni kenan
2026-11-10 23:15:57
0
JEUNE STAR :
allah yajiqan mlm da rahama intamu tazo allah yasa muchika da emani Amin ya rabbit Amin ya rabbit Amin yabbee Amin yabbee Amin yabbee Amin yabbee Amin yabbee Amin yabbee
2026-11-11 11:51:24
0
imiran :
🥰🥰🥰
2026-11-11 05:54:06
0
Aboubacarnakowa🇳🇪🇨🇮Asalafi :
💯💯💯
2026-11-11 11:15:48
0
aajb :
🥰🥰🥰
2026-11-11 07:55:09
0
PRINCE FARM :
👍👍👍
2026-11-10 22:39:13
0
chin boza :
🥰🥰🥰
2026-11-11 00:09:46
0
Bishir bobo mazanya :
tsarki ya tabbata ga Allah Allah ubangiji ya jikan malam 😭😭😭
2026-11-10 22:27:09
1
To see more videos from user @binyusuf006, please go to the Tikwm
homepage.