@deenglobalmedia: ADDU'AR KARIYA DAGA DUKKAN SHARRI DA GAFALA Wannan addu'a tana ƙunshe da neman tsarin Allah daga mummunan lokaci, dare da rana, mugun aboki da maƙwabci, sharrin shaiɗan da kuma gafala. Ka kasance cikin yawan roƙon Allah kariya da tsari a kowane lokaci. 🤲 Allah Ya tsare mu da iyalanmu daga dukkan sharri na bayyane da na ɓoye. Ameen. 📖 Daga: ARRIYAD ISLAMIC CENTER