Macha Allah idriss gan gan njima ina bibiyarka wallah Allah ya karbi ibada Allah yabamu ikon Ziyara fiyayya halitta sayyidina muhanmad rasoul Allah SAW
2026-11-10 15:51:16
0
maman Abdul :
Ya Allah kakara maimaita mana madina❤️
2026-11-10 16:28:31
0
momcy123 :
Dan Allah taimakamin wallah Ina cikin kiwa ataimakamin ko ataya inji😭😭
2026-11-10 16:37:51
0
momin sapna :
Diyar Asslm hotel din danayi 1 week
2026-11-10 14:33:56
0
Bash Daura :
ma sha Allah. Dan Allah ni dan Daura katsina. ka saka ni cikin Adu'a. Aure na ya kusa zuwa.