@duniyatv4: Tsohon Sanatan da ya wakilci Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya bayyana cewa ba za a gudanar da zaɓe a Najeriya a shekarar 2027 ba idan Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ba ta ba Atiku Abubakar damar shiga takarar shugaban ƙasa ba. Melaye ya bayyana hakan ne a wani furuci da ya yi, inda ya nuna adawa da duk wani mataki da zai hana tsohon mataimakin shugaban ƙasar shiga zaɓen 2027. Furucin na zuwa ne a daidai lokacin da ake ci gaba da muhawara kan makomar Atiku Abubakar da shirin shiga zaɓen shugaban ƙasa na 2027. #DinoMelaye #INEC #AtikuAbubakar

DUNIYA TV
DUNIYA TV
Open In TikTok:
Region: NE
Tuesday 10 November 2026 14:42:41 GMT
15635
980
9
6

Music

Download

Comments

sarauniya.scent
sarauniya scent :
muna bayanka deeno
2026-11-11 15:00:13
0
musaahmad303
Musaahmad303 :
Muna tare da shi InshaAllahu
2026-11-11 11:43:11
0
user1080224902549
user1080224902549 :
ARISE AND SHINE INSHA ALLAHU
2026-11-10 23:28:34
0
user9378100616845
saminu :
yayi gaskiya
2026-11-11 17:01:03
0
sabiuidiris267
idrissabiu :
sai atiku insha Allah
2026-11-10 21:25:11
0
mansur.musa.abba
MANSUR MUSA ABBA :
2026-11-10 21:30:15
0
anigerianboy0
A NIGERIAN BOY 🇳🇬 🦅::  :
🙏🙏🙏
2026-11-10 14:44:42
1
hajji.saka.sero
HAJJI SAKA SERO :
🫡
2026-11-10 20:36:58
0
adamu.bello311
Adamu Bello :
👍👍👍
2026-11-11 11:21:56
0
To see more videos from user @duniyatv4, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About