DA DUMI-DUMI: Dan takarar gwamnan jihar Gombe a ƙarƙashin jam’iyyar PDP, Professor Isa Ali Ibrahim Pantami, ya bayyana cewa zai shigo jihar Gombe domin gode wa al’umma bisa goyon baya da addu’o’in da suka yi masa, waɗanda suka taimaka wajen samun nasara.
Pantami ya ce wannan zai kasance wata dama ta nuna godiya ga al’ummar jihar bisa irin gudummawar da suka bayar a lokacin da aka fuskantaci ƙalubale.
Ya kuma bayyana cewa zai shigo jihar Gombe tare da tsohon gwamnan jihar, Sanata Ibrahim Hassan Dankwambo, sauran yan takatar majalisar tarayya da na jihohi domin gudanar da zagaye a sassa daban-daban na cikin birnin Gombe gabanin fara gangamin yaƙin neman zaɓe.
Pantami ya ce ana sa ran gudanar da wannan zagaye ne a ranar Laraba, idan Allah ya kai mu.
Don haka, ana gayyatar dukkan masoya da magoya bayan Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, daga birni da ƙauyukan jihar, da su fito kwansu da kwarkwatarsu a ranar Laraba domin nuna masa goyon baya da ƙauna.
2026-11-10 18:24:51
1
nurakamilu3 :
ydda kasan kadangare[Tears of joy]
2026-11-10 19:31:48
0
Mohammed :
😆😅😅😂
2026-11-10 20:42:47
0
poullo fulani 🇧🇫🇨🇲🇬🇳🇳🇬 :
🥰🥰🥰
2026-11-10 20:30:31
0
muhammadbana76 :
🥰🥰🥰
2026-11-10 17:41:20
0
26kABIRU DAN KABO :
🙏🙏🙏
2026-11-10 17:40:32
0
Ousmane mohammed4055 :
🥰🥰🥰
2026-11-10 16:52:54
0
REAL NATIFA BOY📊💵 :
💕💕💕
2026-11-10 16:52:02
0
rabbson zamani :
😁😁😁
2026-11-10 21:01:16
0
To see more videos from user @usyzamani, please go to the Tikwm
homepage.