@sarkingida02: 🚨 Rakumi ya fasa ƙwai, kuma fa babu ja baya! 🔥 Ku fada min gaskiya masoya, a cikin duka sunayen da Rakumi ya lissafa, wanne ne ya fi dukan zuciyar ku? 👇💬 Kuma ku garzaya YouTube ku nemi ISHAQ AI TV HAUSA domin kallon cikakken bidiyon, sannan ku danna Subscribe! 🚀 #IshaqAITvHausa #MasussukaYaFiKarfinKu #HausaTikTok #KishinKasa #arewa__tiktok