Wlh brother Gaskiyane wlh. Nima yanxu haka ina Oman 🇴🇲 wlh wlh Nabiya kudi 45m for going to oman 🇴🇲 but Haryanxu haka wlh am on Two months without medical without ID car wlh . Haka suke yaudaran mutane wlh dikansu karyace kawaii
2026-11-11 06:35:31
5
nahansai :
wlh ni ina da 4 m wlh ko kano bazan bariba haukanake
2026-11-10 22:02:54
5
USMAN UK 🇺🇲 :
hajiya ina da miliyan hudu mai zai hana in ja jari a garina sai naje na yiwa balarabe bauta
2026-11-11 06:10:30
7
عبد باريس🎙️🎧 :
exactly you said it all bro
2026-11-11 13:37:51
0
💕 M A T A R 💕 SO💘 :
Ni wanima 6m yacemin wlh😂😂 nace gwara nadinga saro atarugu da albasa da 6m din ina siyarwa
2026-11-11 00:13:57
1
Umar kano🇳🇬 🇴🇲 :
bahaka abin yake a Oman ba gsky
2026-11-11 02:16:35
3
D/mama 🫶🇮🇷 :
Mega dan Allah kabar bamu lbrn masu zuwa kasashen waje 🙏 kacigaba da harkar geopolitics
2026-11-10 17:23:02
2
Rs :
abin ba acewa komai munriga mun shigo allah ya dawo damu gd lfy kawai zamuce
2026-11-10 21:12:10
2
@yahya bashir :
African already are in the modern slavery
2026-11-10 17:16:12
3
🇲 🇮 🇳 🇮 🇸 🇹 🇪 🇷 :
Dan Allah kaci gaba da wayar da kan mutane nima haka na rasa 4M dita a banza wlh qarshe sai gidana na siyar naja jari
2026-11-10 17:53:44
3
bedsheets and more.ng :
confidence ooo huuu
2026-11-10 20:23:59
1
السيون ناميكو :
Allah yasakamaka da Alkairi kanawayarwa mutane da ke
2026-11-10 20:55:48
2
𝓐𝓫𝓭𝓵𝓾𝓵𝓶𝓾𝓶𝓲𝓷𝓾☪️🙏😭 :
hhhmm 🤔
to ai kanada 4m wllh harwani zakabawa aiki ah garin ku
Allah kasa mudace
2026-11-10 18:54:33
3
adamsy982 :
wlh gaskiya tafada ina har kashigo oman tahanya mekyu kuma mussamman kamar yadda tafada inkazo da freelance visa zakayi aiki acikin nutsuwa
2026-11-11 02:36:53
1
haruna aliyu :
mega allah ya saka maka da alkhairi
2026-11-10 17:09:02
4
HASSAN SHUAIBU ALI MIRINGA :
ALLAH YAMAKA ALBARKA MEGA GEO POLITICAL ANALYSIS
2026-11-10 19:07:03
1
Maryamyahayayusuf :
mudai yan nigeria duk inda mukaje sai munyi chuta Allah ya kyauta
2026-11-11 14:43:13
2
Just for fun😂😂😂 :
wlh kuwa. nafara tsoron tafiya
2026-11-11 08:03:29
1
Nothing :
tohm mudai gamu a ƙasar amma bantabajin wannan labarin naka ba wlh. Allah yakyauta
2026-11-11 05:51:05
1
Surajo Sunusi ibirahim 🤣🫱🫲 :
mage mekwanciyar daukar rai
2026-11-10 20:53:31
1
Abbakaka :
im interested brother wlh
2026-11-10 21:35:11
0
To see more videos from user @hassan.salihu49, please go to the Tikwm
homepage.