@agg_multimedia_services: Yan Bindiga sun shiga mando sun kwashi mata da yaranta da kuma kashe mutun daya

AGG Multimedia Services
AGG Multimedia Services
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 10 November 2026 17:40:34 GMT
6150
380
17
46

Music

Download

Comments

ismailibrahimmohdinuw
OGee. One.. :
mudai kaduna sai Dai ubangiji Allah ya Tsare mu..
2026-11-10 18:17:57
2
abuabdallah648
AbuAbdallah :
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun. Wannan ai a cikin garine fa 😭😭
2026-11-10 17:46:53
2
halima.muhd91
halima muhd :
Allah dai y tai makeka
2026-11-10 18:41:10
0
saifulslam1287
sauful-islam :
gaskiya na hakura da zuwa Kaduna Allah ya tsare bayinsa
2026-11-10 18:41:00
1
zazzau194
WADATA 💴💴 :
Anaso a maida kaduna zanfara Allah ya tsare ya kiyaye
2026-11-10 19:58:35
0
asmeesa08067320337
yar sokoto kayanmata 💃💕 :
innalilahi wainnaihi rajiun ya fara shigowa cikin gari
2026-11-10 19:46:17
0
zyyern2
ZAYYERN📿 :
GSKY NIGERIA KULLUM SHA'ANIN TSARO KARA LALACEWA YAKE 🥺 A CIKIN STATE MA JAMAA BASU TSIRA BA 🥺
2026-11-10 19:06:32
0
nanamusa6264
Oum abeeh -anaya :
ya Allah 😭💔
2026-11-10 19:06:37
1
rabiatoumammanara
Rabiatou Mamman arap :
Allah ya shiga lamarin ku Allah ya kawo muku dauki
2026-11-10 19:01:09
0
mrs.yaya174
Mrs yaya💔✨🔐 :
Mando garin Kaduna Allah yakyauta
2026-11-10 19:31:09
0
nd_man27
Nourer_Abbakar_ND :
Allah ka kawo mafita
2026-11-10 19:36:50
0
meelahhassan2
🥀💖ميلا حسن السلفي :
Innalillahi wa inna ilaihirajiun 😭 Ya Allah kah kawomana mafita cikin wannan lamarin 🤲🏻
2026-11-10 19:03:35
0
momshalele6
momshalele6 :
Allah yasai mudaci
2026-11-10 18:49:39
0
umarcitizen5
umarcitizen5 :
Subhanallah
2026-11-10 18:35:25
0
meelahhassan2
🥀💖ميلا حسن السلفي :
Su kuma Allah ka kubuto dasu cikin aminci 🤲
2026-11-10 19:12:14
0
803528noor
803528noor :
Abin kunya...Ga New NDA ga Old NDA Barracks gakuma Airforce Base duk a Mando Kaduna... Allah ya kyauta
2026-11-10 19:29:04
0
user354938124222
ام علاء هوساوي :
💔😳
2026-11-10 18:38:21
0
hauwauibrahim465
Hauwau Ibrahim :
🥰🥰🥰
2026-11-10 17:55:00
0
amina.muhamed68
Antin beby :
😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🇸🇦
2026-11-10 19:14:32
0
To see more videos from user @agg_multimedia_services, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About