Sidi Muhammadne a unguwar sharifai kuma a kano ya rasu ba Madinaba. ya rasu a 1994 ni ganaune kuma anyi a kan idona.
Na farko anyi a minti uku na biyu kuma anyi aminti biyu, ba ace ka yardaba ni wallahi yayi na gani a wata ranar Jumma'a.
2026-11-10 22:32:35
2
SynchTech :
HD Diskjet S1102 Printer
2026-11-11 03:45:13
0
Jamil Y Ba'ajo🌄💧 :
shehu ka fada hannun Yan TikTok
2026-11-10 21:48:16
0
abumagaji83 :
Amma cikin film ne koh
2026-11-10 22:51:24
2
Barrister👨⚖️⚖️ :
Sai asamu wanda ze yarda ko🥹💔
2026-11-11 00:20:53
1
Yusuf Ibrahim :
Allah Sarki Duniya zata Tashi bangama ginina ba🤣
2026-11-11 07:17:01
0
tiktok.com/@mamanhyd :
Wai Allah 🙆
2026-11-11 06:17:38
0
KamalAlmaliki :
🤣🤣🤣🤣shehu Muhammad, kai!!!!
2026-11-10 21:20:33
0
salihu Ahmad tijjani :
Dan Allah yasunan printer 🖨️nima zankoma cafe
2026-11-11 03:20:08
0
Sheikh Murtala Adam Jilawa :
Tamalle
2026-11-10 21:18:38
0
A,,,y🌿💝🌴 :
hhhhh Allah ya samu Dace
2026-11-10 21:33:21
0
ام يزن :
حسبي الله ونعم الوكيل 😂😂😂😂
2026-11-10 22:56:09
0
abubakarsng :
2026-11-10 21:54:39
0
user Aliyu Suleiman :
2026-11-10 22:05:09
0
user Aliyu Suleiman :
2026-11-10 22:05:17
0
Hamza :
2026-11-10 22:59:22
0
suhailu rabiu abdulkadir🇳🇬 :
Tabbas idan ka kalli rayuwar ka zaka Dada ganewa cewa fa ba za mu taɓa iya biyan iyayenmu cikakkiyar lada na irin sadaukarwar da suka yi mana ba. Tun daga yarinta har zuwa girma, sun sha wahala, sun yi haƙuri, sun sadaukar da lokacinsu da dukiyarsu wajen ba mu tarbiyya da ingantacciyar rayuwa.
Muna godiya da jajircewarsu, kulawarsu da kuma irin ƙoƙarin da suka yi wajen ganin mun zama abin alfahari a cikin al'umma.
Ya Allah, Ka saka musu da mafificin alheri, Ka gafarta musu kurakuransu, Ka ba su lafiya da tsawon rai cikin biyayya gare Ka. Ga waɗanda suka riga mu gidan gaskiya kuma, Ya Allah, Ka haskaka kaburburansu, Ka sanya Aljannatul Firdaus ta zama makomarsu.
Iyaye, ba za mu manta da alherinku ba. Allah Ya saka muku da Aljanna. ❤️
2026-11-11 08:54:34
0
93Farouq :
Shehu Printer 🤣😂🤣🤣😂
2026-11-10 21:59:31
2
Ali black :
shehu printer 🖨️🖥️🖨️😁
2026-11-10 22:45:14
1
SHEHU BARHAMA INYASS :
gaskiya ba lungun sharifai yake ba
2026-11-10 22:16:40
1
yousuf :
Bazugal
2026-11-11 01:47:02
0
@comrade isah sharada :
dalodin yake kena🤣🤣🤣🤣
2026-11-11 04:40:10
0
Muhammad Bawan Allah :
kayassa
2026-11-10 21:05:29
0
To see more videos from user @abujablog2, please go to the Tikwm
homepage.