@dw_hausa: Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima ya yi ikirarin cewa tsohon gwamnan jihar Jigawa, kuma jigo a jam’iyyar PDP, Alhaji Sule Lamido yana goyon bayan tazarcen Tinubu. Me hakan ke nufi tasirin da jam’iyyun hamayya za su yi a zaben 2027? #dwafrikatok #arewa__tiktok #nigeriantiktok🇳🇬 #jigawa #apc @Muhammad Bello Dabai
Lamido yana tare da wike kun gane wike yana wa tinubu aiki duk tare suke fa
2026-11-10 22:01:11
1
Nouhu S Auta🇳🇬🇳🇬 :
nigeria kasata
2026-11-10 20:46:05
2
SALIHU BINTA ATA FAGGE :
aaaa
2026-11-10 20:48:48
2
Dauda Musa khs 🇳🇬 :
wlh ba gaskiya bane PDP itace siyasarmu
2026-11-10 21:41:04
1
Naxeefy Muhammad :
Shifa Baba sule Bawai fita daga PDP ne matsalarsaba, Ceto Arewa daga Halin da Take ciki shine Damuwarsa. Ita Kuma Alangubro tasan waye Sule a xuciyar yan Jigawa shiyasa take so tasawa yan Jigawa shakku ko tasami damar samun kuri,'unku.
Amma maganar gsky sule lamido baya APC kuma baya goyon bayan govtn APC.
2026-11-10 21:47:44
0
IBB :
gkyne wlh
2026-11-10 22:14:30
0
Abba Adaha :
karya ce kawai yake fadi, Amman kowa yasan lamido dan PDP ne kuma baza mu taɓa zabar APC ba 2027
2026-11-10 21:28:58
0
MR. FINE NEH :
2026-11-10 21:54:01
0
Senator :
wasa kashim yake masa
2026-11-10 21:51:47
0
I_A_Lamido :
buhari Bai Bada kudi
2026-11-10 21:21:45
0
primelinktechsolutions :
Tunubu must go in sha Allah
2026-11-10 21:09:24
0
Uthman Uthman :
Yafito yace karya kasim shetima yakemai baya tare da APC
2026-11-10 21:36:33
0
╭☞ ᗩdams ╥ilgus backup 👌📵 :
allah yabamu zaman lfy
kowa yayiwa annabi salati goma😳
2026-11-10 20:52:02
0
llorente__305 :
Karya ne
2026-11-10 21:50:48
0
Jigawa :
eh
2026-11-10 21:27:20
0
abkhxm :
karya ne
2026-11-10 21:18:53
0
Goma Visual :
karya neh sule lamido har abada bazaiyi Apc bah
2026-11-10 22:20:59
0
Imrana Algwaramy :
Karya ne
2026-11-10 21:02:10
0
𝕄.𝔹𝕆𝕊𝕊 ʳᵉᵃˡ ᵉˢᵗᵃᵗᵉ ˡᵗᵈ :
DC hausa sunyi mgn dash ka saurara akan mgnr da kashim yayi karya yakema neman suna yake
2026-11-10 21:25:48
0
Dan maraya :
Dalla ta chanza masa Aƙida
don kwadai yamasa yawa da son dunia
kuma da kashin da yake a duwawunsa Efcc take nemansa
2026-11-10 22:51:36
0
Dan_bee :
karya kashim shatima yakewa Baba lamido
2026-11-10 22:21:10
0
Abubkkar Sadiq Afat :
Karya ce kawai wlh yana son gwara kan mutunen Jimawa
2026-11-10 21:52:38
0
ꎭꂦꀍꀍ🦅 :
Tare sukaje wurin taron ma yana cikin motar tinubu
2026-11-10 20:54:08
0
To see more videos from user @dw_hausa, please go to the Tikwm
homepage.