@nazoking80: #viraltiktok #nigeriantiktok🇳🇬 #allhamdulliah_for_everything❤ #nigeriantiktok #funny

N🅰️Z⭕‼️KI🆖✔️
N🅰️Z⭕‼️KI🆖✔️
Open In TikTok:
Region: NE
Tuesday 10 November 2026 23:39:07 GMT
80447
9017
370
624

Music

Download

Comments

user3994685817069
Rabiu :
munada annabi Muhammadu s,a,w
2026-11-11 06:35:51
73
user69556778306526
U S A :
ni ko wanki banyiba 🤣🤣
2026-11-11 08:09:30
18
user008860848
🥰baiwar allah😍😍 :
Babu wanda yasan zuwan Wannan ranar saboda wani ya tambayi annbi ciwa yau shine kiyama zata tashi annabi s a w yace babu wanda yasan ranar se allah shikadi ne yasan Wannan ranar Bayan shi babu wanda ya sani amma dai zatazo bagakatan allah yasa mudaci
2026-11-11 09:24:05
6
ahmad.muhammad.be7
Ahmad Muhammad Bello :
ko zaka mutu a nigeria dole ka mutum cikin nishadi da dariya Allah kasa muyi kyakkwawan karshe
2026-11-11 08:55:52
6
itxalajerh3
ITX AMEYNØØ :
Yauwwa ni fah nayi gaba ina filin fanfalaki kuce ku haryanzu kuna Nigeria ma kenan
2026-11-11 07:29:12
12
user76781801207973
Rabiu Haruna :
gaskiya ko a lahirar ma laying Yan Nigeria daban ne[Tears of joy]
2026-11-11 08:19:43
6
yunus.kowa.naka4
Yunus Kowa naka :
Ni dai ina tausayawa wanda yasai iPhone 14 din da na saida jiya a farm center wllh 🤣
2026-11-11 07:34:39
9
nokia38n
NOKIA38n :
Da Allah Kwana Nawa Ya Rage A Tashe Duniyar Nan Sannan Kuma Kwana Nawa Za'ayi Ana Hisabi, Wlh Na Matsu Da Naje Na Tabi Da Yan Matan Hurul'Aini 🥰🥰
2026-11-11 08:50:51
4
wakilbg1
wakil BG 005 :
[Tears of joy] i please to Nigeria my country [Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-11 09:27:10
0
user3987783969975
user3987783969975 :
Kai akwai kura wlh matata nada ciki gashi hauwan fari ne gaskiya inaso naga kwaina nima
2026-11-11 09:15:12
4
fiddausi.baby68
Fiddausi baby :
allah yakarawa rayuwa albarka
2026-11-11 08:20:04
0
salahgy001
salahgy :
ni damuwata banyii wankiba
2026-11-11 08:50:18
3
muslimyahaya4
𝙈𝙐𝙎𝙇𝙄𝙈𝙔𝘼𝙃𝘼𝙔𝘼4 🇳🇬 :
Ni babban jin haushi na ban karbi albashi naba za'ai tashin kiyama🥰
2026-11-11 08:53:50
2
saudat.kasim37
Saudat Kasim :
hhhhhhhhhhhhh
2026-11-11 06:32:11
0
eyshatcollection
Eyshat Collection :
Toya zamuyi da Ankon bikin Qanwata December 😅
2026-11-11 08:45:24
2
officeltheismaildaughter
officeltheismaildaughter :
Wayata fa ya zanyi da ita
2026-11-11 09:14:48
1
boladdeen
Usman mikail :
Ni damuwata ma I.P.O dina dana siya a company dangote
2026-11-11 08:56:54
1
muttaqa.mai.hudu
muttaqa mai hudu :
daman banida ko sisi atasheta kawai
2026-11-11 09:13:29
1
ahmedrouge739
ahmed26 :
2026-11-11 06:39:22
3
usama.aliyu137
Shehu alpha :
wallahi namatsu
2026-11-11 06:07:44
2
user4678763565246
bigboy pakapaka :
innallilahi Kay jama'a 🤣🤣
2026-11-11 07:59:52
0
makinamamanzee
Makina Maman zee :
akowani lokaci zataras kemu insha Allah
2026-11-11 10:08:18
0
user5181853331979
Docter Suraj Yunus :
Assalamu alaikum Mene ne bidi'a?
2026-11-11 10:12:57
0
user86957522601775
Alhaji kofa :
akway amatsala Bana gidafa ina Lagos
2026-11-11 10:17:22
0
mimatan
Ibrahima :
hhhhh
2026-11-11 10:08:49
0
To see more videos from user @nazoking80, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About