Duk mai suna khadija taxo mu xama kawaye dan Allah 😂🥹
2026-11-11 12:31:15
106
khadijah :
kuma bamu da munafurci tsaye muke fadin abinda ke ranmu
2026-11-11 13:35:23
29
kish unique turbans :
mgnr gsky banason raini,duk kankantarsa kuwa,BANA fada Amma inada saurin fushi,and BANA zuwa ma inda za'a batamin Rai bare Raina ya Baci and munada naiman halaq dinmu bama zaman banza😃munada naiman kudi banason rokon wani