Hummmmmmmmmmm ya Allah Kai kasan tsanani da azaban dake cikin wannan rana ya Allah katausayamana kasamu acikin niimarka ya Allah
2026-11-11 12:33:58
46
makeba :
dan allah a temaka wani ya biya min bachi kafin ranar juma a
2026-11-11 13:16:21
4
MASOYARN🤍OGA🫶🏻 :
@[Laugh approved][Laugh approved]
2026-11-11 14:48:44
0
Hajjo 4real :
don Allah asamu wani yazo muyi auren kwana daya kar muntafi lahira bamu dandana abinnan ba
2026-11-11 12:39:08
8
🥀🌿🐍 :
gobe alhamis mahadi zai bayyana 😂😂
2026-11-11 13:27:13
4
Haleema😩🕊️ :
Abinda iya nageria nee [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-11 13:40:35
0
Barrister👨⚖️⚖️ :
Allah de ba abun wasa bane👂👈
2026-11-11 12:50:29
9
😅 :
insha Allah saimunyi aure muma munji abunda akeji
2026-11-11 12:57:47
3
D E E N I :
Yanzu gobe Alhamis ne za fara panpalki kenan?
2026-11-11 13:09:22
2
mom zahra :
Allah yasa mudace
2026-11-11 13:10:18
0
Aisha Aliyu :
karfe nawa?
2026-11-11 14:53:05
0
Cutie_seiyarh :
Ikon Allah nifa ban fahimta ba izgilanci ne wannan kome Allah fa ba abun wasa bane Allahsa mudace🙏
2026-11-11 15:02:19
1
fatima zara :
ai kuwa sai ziyarar an uwa nake suna fadin lafiya kuwa yau kece a gidan namu suma mamaki suke😂😂
2026-11-11 14:08:03
3
batagarawa :
Allah de ba abokin wasan mu bane
2026-11-11 14:00:34
0
C.E.O ME KULI KULI 🧆🧆 :
Dan Allah kusiye ragowar KULI KULI na
2026-11-11 14:42:50
1
ruky beautiful :
badamuwa allah yanuna mana
2026-11-11 14:46:41
1
Aminu Mai Hala :
Allah ya aiki mu
2026-11-11 13:42:27
1
ummi mula :
yanxu uwar haka munyi sati daya a filin qiyama😁😁😁
2026-11-11 12:32:57
4
Real Maza :
2026-11-11 13:58:01
0
maryama✨🦋 :
ni damuwata bashin d opay suke bina😳🥹
2026-11-11 11:00:34
3
Rahila collection :
😂😂dan Allah wazai wayata insamu inkache kudi kafini jumaa
2026-11-11 11:10:13
3
saliha_royal :
jama ga gidan mu da wayata akasuwa kafin d day
2026-11-11 12:20:48
1
Maryam Usman :
ya Allah kafimu sanin girman wannan rana ya Allah kasa zuwan wannan rana maicike da firgici kasamu cikin wa inda zasu kasance danutsuwa y Rabbil Alaminah
2026-11-11 12:48:21
3
~°~khadeejatou~°~🧕🏻 :
kowa ya fadi buqatar sa naqarshe hilis🥺
2026-11-11 14:36:33
1
🦋chocolate♡lover🦋 :
na shirya tsabbb domin kuwa CBN shknnn zasuyi Asarar kudin 💃💃💃💃 bah election Alhamdullah balle abamu taliya a rufe mn baki 💃💃💃matsalar daya cea banyi aure ba 🥺
2026-11-11 14:27:42
1
To see more videos from user @keveey_shot, please go to the Tikwm
homepage.