Allah ya kaimu juma'ar karfe nawa za'a fara gudun fanfalaki ne
2026-11-11 09:00:49
1
RABSON ✅ :
Wallahi ni ganau Ne ba jiyau ba, nagani da idona ba labari aka baniba, kuma wallahi bana shakkar sanar daku, kuma bazanyi nadamar duk abinda zai biyo bayaba. Duk wanda ya tambayeku hujjah, kuce nine nasanar daku duk inda za'aje wallahi a shirye nake naje na gabatar da gamsassun hujjoji na, Wallahi da gaske nake cewa " Ana sanyi "🤟🤣🤣
😂 😀