@nuragaladima719: PART 3 - KARSHEN LABARI! 😳 Malam ya zauna da shugaban 'Yan Qur'ani! Da aka tashi Sallah - Sai yayi Alwala kamar tamu! Malam ya ce masa: "Kai kana cewa Qur'ani kadai - Mu Qur'ani da Hadisi - Amma Sallah mu iri daya - Daga ina ka koyi naka?" Ya kasa amsawa! Ka kalli Part 1 da Part 2 a baya - Ka tura wannan ga kowa! Ka gamsu?