Mutane Dayawa sun jarraba sun samu nasara ku jarraba kuma
2026-11-11 10:16:51
8
Xahraty🥀❤️ :
Yasin da farko na dauka gfresh ne
2026-11-11 13:51:41
2
ummi muhd Usman :
wallahi ni shaida ce
2026-11-11 10:30:39
1
abdullster :
ni nazata gfresh ne wlh
2026-11-11 14:11:32
1
Safyanu Muhammed :
s a w
2026-11-11 11:47:10
2
Najmah incense :
wallahi yanayi ina mafalkin anashan jinina kullun, tinda nayi hayakin nan bankara ganiba, wlh tlh nasan mayu na bina amman na warke
2026-11-11 13:08:26
0
Yahya Yahya :
masha allah
2026-11-11 10:22:39
1
Mrs mustapha 001 :
aslm Allah ya taimaki sarki Dan Allah ina san in yi magana da kai Dan ba wai Dan na kai inyi magana da kai ba sai dai katimaka min dadarjan annabi [Hands open][Hands open]
2026-11-11 12:08:49
0
nabila :
slm malam mudake Saudiyya mizamunema Allah ya biya malam
2026-11-11 13:05:07
0
Mame🥰 :
@Mame🥰: Jama’ah Ina makeup 💄
2026-11-11 13:33:21
0
shitu amiun maibindiga :
saw
2026-11-11 14:34:13
0
MOHAMMED SULEIMAN NGR :
masha allah allah ya
saka da alkairi
2026-11-11 12:56:29
0
bassiru garba issa :
Masha Allah Allah ya yakara lfy mln
2026-11-11 13:02:00
0
😍 :
allahouma Sali allah sayadina Muhammadin wasalim
2026-11-11 13:30:08
0
Najmah incense :
ni yanxun did abunda ya fada shi nake hadawa ina wlh tlh na warke
2026-11-11 13:08:56
0
Abou Sufiyanou Love🇳🇪💗 Love :
masha Allah
2026-11-11 13:33:30
0
user5417433980847 yahaya idris :
Masha Allah
2026-11-11 10:19:53
0
sarawiya :
saw
2026-11-11 11:39:19
0
Ummu hanieeff 😍 :
aikuwa yaudinnan xan hd da izinin Allah nikuwa nkeda tafarnuwa da kayan kifi qashinm akwai barkwanoma akwai me nake Jira in Sha,allahu yau xanyi
mungode
2026-11-11 11:39:43
0
Nafee abdull44 :
Allah yakara ma mln lfy
2026-11-11 11:54:42
0
Amina Cameron :
munagodiya sereki Allah ya Saka maka nagodi sosoi 🙏❤️❤️🇨🇲🇨🇲🇨🇲🇨🇲
2026-11-11 12:01:02
0
Official MBsilver :
Allah yasaka da Alkhairi 👏
2026-11-11 11:48:55
0
Maman Haidar :
slm malam najima inaso inga fastin dinka dan wallahi muna damasala malam kataimakamana kanena lafiya yaje kasuwa amma dayazo baayibacciba kamar bayawayeba wallahi haryanzu abun tahiyake fatan alkairi[Pray]
2026-11-11 13:34:31
0
⚔️ 𝕠𝕟𝕖⏰ 𝕥𝕚𝕞𝕖⚔️ :
Allah Yaqara Lafiya Danisan Kwana Sarki
2026-11-11 10:31:21
0
To see more videos from user @dr_shehu_sarkinmayu, please go to the Tikwm
homepage.