@gombe_affairs: Muna yin ayyuka ne saboda al'umma - Inji Gwamna Inuwa #creatorsearchinsights #Gombe #kannywood #hausatiktok #kano

GOMBE AFFAIRS
GOMBE AFFAIRS
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 11 November 2026 10:53:40 GMT
12751
1284
42
19

Music

Download

Comments

alhajidonn419
ALHAJI DON :
zamuchi titine bamu da Sana'a gashi mungama karatu
2026-11-12 00:14:02
3
zaiduking8
ZAIDU KING 🤴🇳🇬🇳🇬🇳🇪🇳🇪 :
gombe ta malam ne insha Allah 😁😁😁
2026-11-11 13:27:11
3
alkasim33
kasim Abdullahi santuraky :
Gombawa muna godiya danmaje Wlh kayi aiki sosae 💯
2026-11-12 07:34:32
0
mk_elnafaty
Kawo :
Gomnonin arewa a tunaninsu Titice ladai developed sun manta da cewa akwai Ilimi, walwala, tsaro, noma da kiwo, kasuwanci, ruwan sha dadai sauransu
2026-11-12 08:23:55
1
hassanst22
Hassan ST✂️ :
ka gama naka saura namu Abunda ka shuka shi zaka girba in sha Allah
2026-11-12 20:05:56
1
muslimboy825
ቢጫ ልጅ የፉላኒ ደም 🕋🕌🕋 :
pls inane yankari a gombe?
2026-11-21 11:23:31
0
salehrich7
salehrich :
wanna Gaskiya Ne
2026-11-11 20:30:21
2
mobest001
mooo :
muntuba muhammadu
2026-11-12 16:18:45
0
muhammadauwal3388
auwal _crypton beginning :
2026-11-13 21:45:58
0
abdulsalamkwadon
inuwa kwadan :
gaskiyane wlh
2026-11-12 13:12:07
0
muhammedsalah650
💜🚀𝕊𝕃𝕚𝕄~ℙℝ𝕆✧🔱👑 :
Allah ya biya ku Amma Gombe ta Malam ce In Shaa Allah
2026-11-12 12:41:51
0
aminuabubakar5050
aminuabubakar5050 :
kamasu mlm pantami
2026-11-12 05:32:29
0
ibrahimzubairu741
Ibrahim Zubairu :
Gombe ta malam ce
2026-11-13 14:31:19
0
user2020581805669
babangida gombe :
tomunji gombe ta malan ce
2026-11-13 15:55:32
0
herbeeeboooo
Habib A. Umar :
Gombe ta malam pantami ce
2026-11-16 08:31:50
0
mansiry5
Muhammed mansir adamu :
Allah Yama senator Dan yahaya
2026-11-12 19:15:18
0
user7972017934758
user7972017934758 :
sai malan
2026-11-11 11:03:03
1
ibrahimzubairu741
Ibrahim Zubairu :
gaskiya mude hakkinmu Allah ya isa
2026-11-13 14:30:51
0
jkgombawa.clothing
Jk_gombawa_clothing🇳🇬 :
Ko daga kaagarawal
2026-11-11 23:20:54
0
user1785471710978
Nasiru jalo :
Sai Malan [Tears of joy]
2026-11-11 16:15:24
1
princeabbason5
ℛℰᗅℒ ᗅℬℬᗅ ⅈℙℍ⌾ℕℰ :
aiki yayi kyau amma mungaji dakai muna tsoron gayamane
2026-11-22 09:04:26
0
suhij_001
Suhij001 :
Duk da banyin sa He's right But this time Sai Mai Sittin In Sha Allah
2026-11-12 05:01:24
0
aliyu_ggi
aliyu_ggi :
Yeye
2026-11-11 22:43:48
0
adamumuhammad1662
Adam GMB🏈🎯🐐🌍 :
Nabaku 24 Hours Kusauke Wannan Video [Red heart]
2026-11-11 20:59:07
1
bilkisuabdullahi672
Bilkisu Abdullahi :
to miye ya hada talaka da titi. a Gina mutum tukunna, ya samu abun yi domin samun kudin shiga Wanda zai mance radadi na yunwa, muhalli da yufattarwa. kafun komai tukunnan. Amman bayan wannan tsinanniyar gomnati ta qara kudin mai Wanda masu motocin ma sun ajiye motar, to marar motar ma kudin hawa napep din ya gagare su saboda tsadar kudin motar. kudin aninci ya ninninku . yin titinnn ma ya qara musu tsadar napep din saboda zagaye. Kai Allah Ya sawwaqa rashin iya shugabanci. tituna kam inuwan kana yi wa aljihun ka da Kuma motocin ka. bai burge talaka ba wallahi
2026-11-16 10:18:09
0
To see more videos from user @gombe_affairs, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About