Ban ma kai 30 din ba amma wlh yanzu ban iya waya da mace na tsawom 5min
2026-11-11 12:31:32
5
Yusuf ismael Yusuf :
mala gaskiya kana da ilimi
2026-11-11 15:02:00
5
Sumayya Shehu Sulaiman :
tabbas wannan hk yk
2026-11-11 14:27:37
5
MATAR ENGINEAR :
delicious 😋 KILISHI available in Kano
2026-11-11 15:54:35
1
Hajjaha01 :
wlh hakane ga maigida na yanata fama da nema yanzu haka
2026-11-11 11:56:17
6
Fashionfizz2 :
Allah y sakawa iyayenmu d alkhairi yasa su gama d duniya lpy
2026-11-11 12:42:57
5
HASSAN__004 :
Mlm aure nakawo talauci
2026-11-11 11:20:49
3
BASSIRUO RAMADAN 🇳🇪 ❤️🇳🇬KK :
Wlh matakin da muke kenan
2026-11-11 21:54:02
0
Diyana Home Gallery :
Allah yasaka maka da alkairi
2026-11-11 21:59:35
0
Yusuf bin ma azzzz :
dani kake baba
2026-11-11 21:47:57
0
Saleh Dan Barno :
gaskiya ce malam wallah hakane
2026-11-11 13:44:21
1
ELDER :
Wannan gaskiya ne mallam ☺️
2026-11-11 11:04:59
1
shafa baba yaro :
Allah ya Saka maka da alkhairi
2026-11-11 13:22:32
1
husner amarnar uncle Ms jos :
wannan gaskiya malam ubangiji Allah yasaka maka da gidan aljannah Allah yabamu ikon haquri da mazajenmu.
2026-11-11 15:38:52
0
yar mama🤍💙 :
haba biri yayi kama da mutun Allah yabasu masu albarka Allah yakara shiga lamarinsu sunada gaskiya namiji idan yanada kudi mace bazata wolakanta shi ba
2026-11-11 13:40:22
0
Masoyi :
Allah yama albarka awannan matakin muke
2026-11-11 18:14:53
0
S_lover_boy_ :
Allah yasa matan mu su fahimcemu kamar yadda malam ya fahimcemu
2026-11-11 18:29:49
0
Miemie💜Army💜 :
wlh haka. ne
2026-11-11 19:00:06
0
Halima Idrsi Tuareg :
Allah kasamudaci da Rahamarsa 😔
2026-11-11 16:13:18
0
alhassanabdullahi365 :
Ya Allah kajikan musulmai
2026-11-11 16:20:22
0
𝓜𝓾𝓴𝓪𝓭𝓭𝓪𝓼 🔵 :
Nema shine sama da komai yanzu a gaban mu 😀
2026-11-11 21:28:11
0
ramlat fashion design :
wlh haka ne ga mazanmu nan
2026-11-11 18:49:27
0
Amina Muhd :
Kuma a lkcin suke kara aure2 ba😂😂
2026-11-11 13:03:32
5
chachu1961 :
kai malam wallahi kamar dani kake
2026-11-11 12:24:19
2
smart 💘 :
to dama ke Mai yasa zakice namiji yasoki fiyeda yayansa? Allah yasa mudace
2026-11-11 18:26:01
0
To see more videos from user @aure_a_yau, please go to the Tikwm
homepage.