@hf_i63: Allah ka Sanya ma aurena Albarka tare da bamu yaya nagari ✨🫂🤭#fyp

Śhãfà_ŴǎŁi
Śhãfà_ŴǎŁi
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 11 November 2026 12:08:06 GMT
118209
11181
466
1327

Music

Download

Comments

hajo5084
hajo :
wlh everything has its own time allahumma bareek☺️🥰
2026-11-11 13:31:26
340
leel_ameen
Leel Ameen 💨 :
Congratulation shafa wali 🥺
2026-11-11 14:31:40
9
ameenatu55
Meenarh :
talakawa mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-11-11 14:46:51
73
hum_sha
hum_sha :
Ya naganta a zabure ne?😳
2026-11-11 15:19:01
12
nazifaalhassangam
Nazifa alhassan Gamarya :
Tanga Tanga ingarma shafa shafa wali shafa Allah barrek
2026-11-11 15:10:15
26
aeeshatu40
aeeshatu🕊🦋🌸 :
Dan Allah asamu koh abokin mijin aunty shafa ya aureni kafin ayi tashin duniya maci amarci achan indan munje
2026-11-11 13:54:33
33
user2256030734082b
user2256030734082bb :
ya allah ga baiwarka nan zatajeta dakin aurenta ya allah albarkacin sunayenka kwawawa tsarkaka dari ba daya ya allah kakade dik wata fitina acikin gidanta kabata zaman lpy mai dorewa kasawa aurannan albarka wadda baadadi amin ya hayyu ya kayyum
2026-11-11 12:31:21
46
suwiebahkaboji
real_aslamy :
Tanada labari kunmata aure kuwa 😂😂
2026-11-11 16:13:06
11
imran.m.2008
EMRAN 💯✅ :
Allah ya Baki Yaya masu albarka ya cikamuku burika keda mahaifinki da mijinki Dan Allah anty kibani 10 in gyra screen din wayata
2026-11-11 14:40:11
11
shine_on_you_ng
✔ Shine On You.ng | Jewelry :
Wallahi kinyi kyau Allah yabada zaman lapiya yasa anyi kenan
2026-11-11 15:46:00
7
nuhuaysher
Aysher🎀🦋 :
Congratulations Shafa Shafa wali Shafa😅🥰
2026-11-11 16:30:32
0
aeshanka4
Ankarh couture 🧵 :
Tabbb wllh qara kiyi aurenki before Friday 😅😂 Allahumma bareek
2026-11-11 16:42:26
0
maryamumar706
ummyta :
ma sha Allah komai ye farko tabbas yana da karshe Allah yasa alkhairi yabada zaman lafiya muma Allah kanuna mana wannan rana albarka Aamin 🙏🙏🙏🙏
2026-11-11 13:15:19
8
zarau.muhd.bashir
AUTAR MAMA🎉🤳 :
ameen ya Allah til janna
2026-11-11 16:44:08
0
24fatimamuhammad
Teema@muhammad11 :
congratulations shafa wali
2026-11-11 16:32:36
0
ummulkhairat.sali3
Ummulkhairat Salihu Dauda :
congratulations hajjajo
2026-11-11 16:32:26
0
thebridalhousebyaliya
The Bridal House By Aliya :
Allahumma bareek Congratulations
2026-11-11 14:47:52
0
haleemah403
sady,s glam :
Fatanmu Allah yasa gaskiyane idan gaskiya ne Allah ya dawwamar muku da farinciki nahar Abadan abada
2026-11-11 13:30:49
7
user9508774192204
Meerah beby :
yanzu anty shafa haka zamuyi dake banace ki auri mijinaba wlh zanyi miki biyayyah 😭
2026-11-11 16:35:50
0
teemazaki0
TEEMA ZAKI ~❤️🦋 :
Allah sarki kuna mugun bata taba aure ba Sai yanzu ?masha Allah everything has his own time Wllh
2026-11-11 15:24:53
0
rukkys.collection2
Rukky's Collection :
Indai da gaske ne, Allah ya sanya alkairi
2026-11-11 15:45:04
1
smartzeecollection
Zainab Manu mandau ❤️💃 :
Aure lokaci Allah ka aura damu
2026-11-11 16:15:38
4
aliyu_mustapha_official
Aliyu Mustapha :
wai dama wannan ce ?
2026-11-11 16:11:11
1
captaine199
CAPTAINE.🌹🌹🌹🌹 :
CONGRATULATIONS.
2026-11-11 15:41:31
1
shafiisaniali
aisha :
kai anya gaskiya ne kua☺️☺️
2026-11-11 13:28:29
4
To see more videos from user @hf_i63, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About