nikam allah yataimakeni na Ankara da wuri, na barta da sabbatu
2026-11-11 16:23:14
3
MSQUARE☠️ :
Wallahi ni ganau Ne ba jiyau ba, nagani da idona ba labari aka baniba, kuma wallahi bana shakkar sanar daku, kuma bazanyi nadamar duk abinda zai biyo bayaba. Duk wanda ya tambayeku hujjah, kuce nine nasanar daku duk inda za'aje wallahi a shirye nake naje na gabatar da gamsassun hujjoji na, Wallahi da gaske nake cewa " Ana sanyi "🤟🤣🤣
😂 😀
2026-11-11 16:32:14
2
KhalidAbubakar :
yasin nima inada reserved a ƙasa [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-11 16:48:00
0
Barrister👨⚖️⚖️ :
Shiyasa bama nayi🥹💔
2026-11-11 16:43:35
2
Ets wazir Niger Niamey :
Muhammad S A W 🥰🥰🥰🥰
2026-11-11 16:34:14
3
Ayuba Hassan :
Wllh gaskiyane
2026-11-11 16:40:02
1
Nurudeen. kn :
Nima ku haka nake
2026-11-11 16:48:13
1
sanusi adamu bodinga :
wlh nima yanzu haka a wannan halin nake allah ya isah🤣🤣
2026-11-11 16:43:47
1
Salim Abdussalam Muhammad :
Wlh haka suke
2026-11-11 16:39:03
1
Ⱨ₳Ⱡł₣₳ ₭₳₦Ɇ ₵ⱤɎ₱₮Ø 🇳🇬🛫🇨🇳 :
wato wasu mazan aka Mayar option 😅😅
2026-11-11 16:27:28
2
real m garba :
wllh Nima anyiman haka amma wllh saitagene dama batazo duniyaba
2026-11-11 16:38:53
0
murad :
Allah ya mayar maka da alkhairi sannu ya jiki
2026-11-11 16:35:19
1
Abdul :
Second option kenan
2026-11-11 16:33:13
1
umar farouq :
ehmana
2026-11-11 15:46:07
1
YUSUF MAISHINKU 🔐😎 :
Amman kayi sanya dayawa wlh
2026-11-11 14:05:48
0
Mubarak :
I agree with u brother
2026-11-11 16:16:24
1
SULEIMAN 4140 :
𝕙𝕙𝕙𝕙𝕙𝕙𝕙
2026-11-11 16:08:00
2
dan_tagwaye :
pending kenan 😅
2026-11-11 16:24:26
1
ABBAN_FUAT_001 :
Wlh haka suke
2026-11-11 16:28:52
1
USMAN DAHIRU USMAN :
😂😂😂😂😂😂
2026-11-11 16:04:31
1
Dan Alhj jikan Hajiya :
Toh nima kodai hakane tunda nayi nayi natura gidansu Amma taqi yarda ??😂😂
2026-11-11 16:52:06
0
Oga Mashi :
Miyasa yan Mata basu comment a Nan?
2026-11-11 16:33:05
1
kingabubakr06 :
Ch
2026-11-11 16:48:11
1
Legend Yonuss :
bakasan hotel bane
2026-11-11 16:28:00
1
To see more videos from user @tiktokupdate001, please go to the Tikwm
homepage.