idan na auri irin wannan ai goge audiomack zanyi ita zata fara min wakoki
2026-11-21 11:47:46
5
BM BEAUTY LUXE :
Yanaga Yau bakin ya Kara girma 🥺lafiya dai ko ?
2026-11-21 23:50:01
1
YARON KATSINA BACK UP :
𝐍𝐢 𝐝𝐚𝐦𝐚 𝐧𝐚𝐬𝐚𝐧 𝐤𝐚𝐫𝐲𝐚 𝐤𝐢𝐤𝐞 😂😂
2026-11-12 07:11:18
35
BIN , YAKUB :
inajinki my wife to me inshallah
2026-11-11 22:41:32
8
musa ALKAM 💰 :
wlh na tsani talauci
2026-11-20 23:14:40
0
AUTAR G H T :
muhammadurra sulullah
2026-11-12 19:51:32
21
Yahaya Mani :
🥰assalamu alaikum 🥰barka da wannan kyakkyawon lokacin🥰ina miki fatan nasara mafi inganci a rayuwarki🥰ina miki fatan samun alherin da babu wata macen da tataba samun irinshi🥰ina miki fatan kyawawan ayyuka nagari masu albarka🥰ina miki fatan ki rabu da kowa da komai na duniya lafiya da nutsuwa🥰ina miki fatan rabuwa da iyayenki lafiya sannan allah faranta rayuwarki da ruhunki cikin salama da alfahri🤲allah hadaki da abokanai na gari masu rukon amana da sirri🤲allah baki miji nagari mai albarka dan takama da dukiya da arziki da farin jini da natsuwa da albarka dan gata mai kwalisa mai cikakkyan imani da yakini da lafiya🤲allah baki abinda kikeso na alheri duniya da lahira bawai dan wani dalili bane nace miki haka kawai ina yiwa kaina da kannina da iyaye na da ma kowa fatan alheri allah sa mu cika da imani allah sa monson allah ya cecemu duniya da lahira🤲🤲🤲🤲
2026-11-11 15:33:18
11
M 💫MELE :
nice voice Masha allah
2026-11-12 14:09:54
2
donnas_media :
Nifa sai naga kamar da nikike😂
2026-11-12 08:32:11
9
Habeebateey_lyrics :
wannan muryankin zaiyi dadi da kira'an alqur'ani🫂
2026-11-15 10:36:54
7
💎NOURA🇳🇪BOY🇸🇳💫 :
allahumma balligna Ramadan Bil iman 🌙
2026-11-13 17:33:55
7
Balokaci12@ :
inajiki duniya murya🥰
2026-11-11 19:18:07
6
kabir ismail :
yada kike farin ciki abin na birgeni
2026-11-17 22:34:25
2
A Ali kano :
Ja ira kamar gaske
2026-11-16 16:55:00
1
CHUCHU’S_COLLECTION 🛍️ :
Kamar fa kin fada soyayya zoki fadamin 🤭
2026-11-15 07:07:25
1
Aisha Auwal Omar :
song name please 🙏
2026-11-12 03:35:49
4
_EHLAA_29 :
da Ina kudi dana bude Miki studio
2026-11-15 20:51:45
1
ayyusha :
Allah ya kawo kasuwa
2026-11-14 09:19:15
1
To see more videos from user @zulayhatu0, please go to the Tikwm
homepage.