nifa register din ajinmu na islamiyya a gurina yake amma wlh senayi sati banje ba kuma kowa present nake bashi😂😂
2026-11-11 16:28:11
55
Queen Rukky👑 :
ina da tambaya akan e3data
2026-11-14 07:33:56
3
real_Aba :
Nifa har muka kare secondary form master dinmu bai sanni ba
2026-11-14 12:52:11
1
U_🤓♻️✨ :
wlh lokacin da muna Makarantar ranar laraba da jama'a bana zuwa Makarantar 😂
2026-11-11 15:44:29
16
NO❌ LOVE💔 :
nifa sai da sunana ya bata aciki
2026-11-11 15:48:07
13
Osama sani didare :
😅 teaching practice aka tiramu tudin yola a kano zamuyi 4month amma ni 2weeks nayi bantabayin attendence aka kafe resualt a amakaranta abokan tp na babu wanda yaci 60 amma nikuma naci 70 kuma wlh su kullum sai sunje 😂😂
2026-11-13 14:30:22
2
ABDULKAHHAR AHMAD AKAD :
lokacin da nakoma makaranta zan maimaita jarabawa a ss3 wllh [for master ] din mu bai sanni ba 😄 akwai ranar da yazo kiran rijista a aji yace in fita in tai ajin mu 😄 nace mai nan nake yace bai yadda ba 😂
2026-11-14 16:44:41
1
YUSUF ABDULLAHI ADORO :
wllh harnagama ss one ba sunana
2026-11-12 14:23:04
0
live voice :
wllh naxata katen adasheni wllh
2026-11-11 16:01:32
9
JIDDAH👑 :
Wllh ni nake kira kuma in bakizo ba zansa miki kinzo in gari ya waye kizomin da indomie ko biscuit🥺
2026-11-13 11:22:02
3
Last-born.AE :
lala bessssssss
2026-11-13 16:40:38
1
NURADDEEN BKD :
class master
2026-11-14 23:05:31
0
Teeswags zr :
wlh satar dani ntn
2026-11-11 22:39:17
0
Usman kabiru :
ni wallahi danaganima nadaukama register ajinmuce ma akadauko danaga number 19 din nan
2026-11-12 21:36:27
2
U.S Usman. :
school life is a very important lifestyle😂
2026-11-14 11:06:00
0
UMAR.ULELE :
Sorry laci 😭😭😭🙈💁
2026-11-14 21:39:13
0
userAbubakarmustapha :
mudai saidai muce Allah yayafe mana
2026-11-11 20:04:33
2
Ummee :
19 nice
2026-11-14 09:04:23
0
zakari :
Jama;a juma;a banazuwa Wallahi 😁
2026-11-12 00:21:31
1
dimarian gy :
wlh class master din mu maln sani
2026-11-12 19:51:06
1
Aleeyu A haidar :
primary school nafara tunawa wllh
2026-11-13 10:58:37
1
abubakarsani7906 :
wllh sanda muna secondary school commercial akwai muna ss2 akwai wanda wllh har muka shiga ss3 sau 3 kacal yazo [Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-11 22:06:00
1
Aminusjos551 :
nina sace ta ajinmu amma na bugu 🥺
2026-11-13 17:50:26
1
Abdullahi :
nafi kowa absent a class namu yanxu Kuma nafi kowa kudi a class namu
2026-11-11 18:09:43
3
To see more videos from user @shuby2react, please go to the Tikwm
homepage.