@sirrinduniya.official: Agogon da ke auna lokacin tashin duniya ya falla da gudu wanda ba a taba ganin haka ba a tarihin duniya.

𝐒𝐈𝐑𝐑𝐈𝐍 𝐃𝐔𝐍𝐈𝐘𝐀 🌍
𝐒𝐈𝐑𝐑𝐈𝐍 𝐃𝐔𝐍𝐈𝐘𝐀 🌍
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 11 November 2026 15:43:11 GMT
11813
783
22
43

Music

Download

Comments

saleescaptain
salees captain :
waishi wannan agogon waye ya hada shi ne
2026-11-11 17:42:43
5
ummurahma37
FATIMA MUHAMMAD ABDULLAHI :
shi agogon da wani irin bartry yake amfani ko shima solar ne
2026-11-11 18:35:13
1
star0boy4
star boy :
Yafa lalace a gogo na
2026-11-11 18:31:15
1
autar.mamah2
🎀Autar Mamah🎀 :
Allah Yasa in Auri Salman khan 😫💔
2026-11-11 18:36:52
0
fatima.mustapha2012
Fatima Mustapha :
to ranar jumma at karfe nawa Kenan ehh😂😂😅😅
2026-11-11 17:58:31
0
abu.safiyane.ibra5
Abu safiyane Ibrahim :
ana fa rikita mutane gaskiya 😳
2026-11-11 18:43:27
0
adamu.yusuf6365
adamu Yusuf :
battery
2026-11-11 18:38:13
0
lazaruszakaria985
shugaban zaman lifiyar Nigeria :
waye ya kirkiri agogon?
2026-11-11 18:39:14
0
ajasu818
Ibrahim Muhammad ajasu :
subhanallah wai badai bangaran agogon Dana sachebana yasa agogon rikechewa haka bangaran yana wajena ina raye
2026-11-11 18:14:59
1
mustaphasanusi994
Mustapha Sanusi :
yalalacene akaishigyara
2026-11-11 18:06:20
1
musazdnrfdd
Mr PERFECT :
A ranar ma za a haifi wasu
2026-11-11 18:42:57
0
zainabibrahim9688
Zainab Ibrahim ummy :
Dan Allah a Kara mana lokaci kobiyane sai muyi
2026-11-11 18:36:33
0
survlawaljahun
surv lawal jahun :
agogon ku ya lalace Allah kuma yana nan
2026-11-11 18:39:25
0
forexrangers
forex doctor :
lalacewa yayi sai an gyara
2026-11-11 18:42:43
0
biewife0
Bie wife ❤️🦋🫀 :
Sae ya dawo
2026-11-11 18:40:08
0
nafiumaazu939
Nafiu Maazu :
ga alama batirinai na yakare
2026-11-11 18:42:44
0
aliya.muhammad30
WARKACI GENERAL ENTERPRISE :
ya mutu
2026-11-11 18:43:42
0
danmaliki_cosmeticsa17
danmaliki home of byuty :
danmaliki cosmetics17
2026-11-11 16:34:54
0
user4559280079198
autar mamantahhh :
Babu Wanda yasan Gaibu Sai Allah
2026-11-11 18:30:52
1
auwalabubakar591
MD :
😂😂😂
2026-11-11 18:34:34
0
fatimahabib452
fatimahabib342 :
kamata yayi gudu gobe alhamis
2026-11-11 18:31:16
0
zainab.sani02
masoyiyar annabi🌹💗🌹💗 :
Wallahi muji tsoron Allah Allah ba.abun wasa bane babu wadda yasan gobe sai Allah
2026-11-11 18:36:14
0
najib.wadata
Sir najib🖤🦅 :
Abani Aron Wannan agogon😂
2026-11-11 18:42:59
0
abdulbasit.musa67
Abdulbasit Musa :
Alha ya chikamana imana
2026-11-11 18:37:42
0
auwalyaranbaba
auwal yaronbaba :
waiyo kudina
2026-11-11 17:14:30
0
To see more videos from user @sirrinduniya.official, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About