@mudassiridrismuhammad803: 🌍 GASAR ALƘUR’ANI TA ULUL AWAIL A ƘATAR! 🇶🇦🕌 Ana gudanar da babbar gasar Alƙur’ani ta duniya ta Sheikh Jassim bin Muhammad bin Thani a ƙasar Qatar, inda ƙwararrun mahaddata Alƙur’ani daga ƙasashe 19 ke fafatawa a rukuni na musamman mai suna ULUL AWAIL (Zakarun Zakaru). Gasar ta ƙunshi mahalarta 47 daga sassa daban-daban na duniya. 🇳🇬 NIGERIA A GASAR! Ƙasarmu ta Najeriya tana da wakili guda ɗaya, mai suna 𝐁𝐮𝐤𝐡𝐚𝐫𝐢 𝐒𝐮𝐧𝐮𝐬𝐢 𝐈𝐝𝐫𝐢ltar Najeriya a wannan gagarumar fafatawa ta duniya. Muna roƙon Allah Ya ba shi da sauran mahalarta nasara, Ya ba su dacewa da ɗaukaka Alƙur’ani. 🤲❤️ Alƙur’ani ɗaukaka ne, kuma masu yi masa hidima masu albarka ne. #UlulAwail #Qatar2026 #QuranCompetition #Nigeria Daru Ahlil Qur'an TV ✍️