@ahmad_ddat: Subhanallah Daya daga cikin kuskuren da zaka tafka a rayuwarka kenan…. Tadda ya kamata kana juya kudin ka a matsayin ka na dan kasuwa… #smart #business #idea #skills #nigeria
on my perspective he is either creating a content or he is someone with a tangible reason to buy a good device; what if he have a child studying and needs that?...
not going against your opinion though, I come in peace
2026-11-11 16:37:12
0
Bashir :
nakai kusan 2 year ina bibiyenka kuma kaina mutum na farko dana fara anfana da video dinka a tiktok tun lkcn da ake minig komai naka akwai lissafi aciki... Alhamdllh muna gdy da irin wayar mana da kai da kakeyi Allah yasaka da alkhairi
2026-11-11 16:39:37
7
Ibrahim Bukar :
tabara kallah
2026-11-11 16:01:40
1
UMMU-B SPICES :
Tunani ne kawai ya banbanta
2026-11-11 16:24:50
2
VAVA Learning :
People crave instant gratification.
2026-11-11 16:39:23
1
SIR KHALEEPHA KFX :
oga ka mana bayani akan sabon notcoin da ake mining yanxu hka gaskiya ne ko karya
2026-11-11 21:18:55
0
garba isah :
shi garba ban meyama
2026-11-11 16:35:35
1
M Tasiu :
wai yane crypto nanan kuwa
2026-11-12 16:11:22
0
Musa Shows :
abinda zaiyi wu
2026-11-11 17:41:33
1
Ibrahim zakari :
D DAT muna godiya Allah ya sakama da alhairi kabamu signal kuma kabamu shawara kai mutunne na gari
2026-11-12 13:59:59
0
AKIBU BESPOKE ✂️🪡 :
the different is clear bro
2026-11-11 18:37:08
0
Alameen crypto ⚡📉📈 :
to nova garba bane gaskiya 💯🥰
2026-11-12 09:34:42
0
mankaxx :
ALLAH yasaka da alkhairi
2026-11-12 02:35:34
0
ZeRo✌️ :
Allah ya biya maigidan mu you're always best 💪
2026-11-12 01:20:09
0
Ibrahim Bukar :
ma sha allah
2026-11-11 16:01:27
0
Basheer¬~Musa :
To kasan a ina yake kasuwanci ba
2026-11-11 21:10:02
0
coinzchaser :
ya lavarin blum
2026-11-11 22:24:05
0
narasulu aljabbary :
yanzu baka bamu signal na solana meme sai bnb
2026-11-11 16:01:03
0
bbangeess :
kasani ko wayar tana bashi side incomes
2026-11-11 20:48:17
0
❤️🔥ISMAIL 🥸🤏 :
kai baka gane bane legend ne yake gane me vedio yake nufi
2026-11-11 18:59:17
0
Adamsyisahkkr7 Adamsy :
Zaayi tashin kiyamar ranar jumaa kwanda ya kashe kudinshi
2026-11-11 16:05:44
0
yaron hausa yaron gwari :
🥰🥰🥰
2026-11-11 16:04:47
0
ABK NASS THE FOREX GUY 💻💹📈 :
😂😂😂
2026-11-12 10:21:08
0
To see more videos from user @ahmad_ddat, please go to the Tikwm
homepage.