wlh hakane malam 🥺💔 Allah yasa mugane 👂🧏 Allah yasa mudace 🙏
2026-11-11 16:33:10
0
ABU SABEER :
Dan Allah ina tambaya
Shin a wacce unguwa ne Malam yake a cikin Bauchi. Wlhi Ziyara nakeson kai masa ina sa ran shiga Bauchi ne. Dan Allah a taimake ni da cikakken bayani 🙏
2026-11-11 21:14:02
0
To see more videos from user @mlm.kawu.bakara, please go to the Tikwm
homepage.