@usmanuzzy2: Gobe kowa ya kwana cikin gudun famfalaki

𝓤𝔃𝔃𝓨🎱
𝓤𝔃𝔃𝓨🎱
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 11 November 2026 17:59:10 GMT
45761
2909
233
427

Music

Download

Comments

user39101572153712
💕jojo💕💕 :
Wlh Allah Yana da hakuri da tausayi ya Allah karka kamamu da laifin wawayen cikinmu wannan izgilancin yayi yawa Wlh
2026-11-11 22:45:09
38
ogiba_atelier
ogiba_atelier :
Some of you need to understand that not everything is a joke. You’re literally mocking God
2026-11-11 22:40:14
5
apex.ab09
Official AB 👑✨ :
wai don allah Nigeria wani irin halittu Allah ya ajiye a ciki ne a samu wani Yamin bayani don allah🙏
2026-11-11 20:57:59
30
miemieh__
Miemieh :
Gashinan na dage inata karatun qurani sbd ya ceceni ah kiyama
2026-11-11 21:57:20
17
darmaandco
Charms by Darma :
Ance fa an daga se next week 🤣🤣
2026-11-11 22:44:51
4
ummeeyerfulani
Queen ummii♥♥♥ :
Nide kano zantafi,sbd natashi a layin yen kano,sbd kar kallo y wuceni.😅😂🤣
2026-11-11 20:20:44
10
haneephalele
haneepha :
ni dai zantashi da azumi ko ba komae dai an tashi kiyama muna azumi😂🤣
2026-11-11 18:39:45
15
henna_by_fanceey
henna _by_fanceey :
Wayyyo cikina 😂Ina lalle Ina saida Kayan lalle Bauchi 😁🥰
2026-11-11 22:08:43
4
welcomebaby45
welcomebaby45 :
nibanban matsalata munada fatin kauyawe ranan jumaà kuma gâchi nachir tsap domin mougungwaje dan Allah ya zaai a bari harranar wata jumaa
2026-11-11 22:24:23
3
idrisdusare
Idris :
Allah Yasa mudace [Big LOL][Big LOL][Big LOL][Hands open]
2026-11-11 23:05:14
1
khadeejakhadeeja754
~°~khadeejatou~°~🧕🏻 :
Anya bamu shiga uku ba kuwa😂😭
2026-11-11 21:26:08
5
fatimazarah197
fatima zarah 😍♥️ :
zanyi kokari nakwanta da gajeren wando 🤣🤣🤣
2026-11-11 22:26:54
3
ummisani704
Ummi Sani :
hakika Allah Yana hakuri damu astagafurullh
2026-11-11 22:43:25
3
teejey001
it`s teejey :
kai an ɗaga fa 😂
2026-11-11 22:21:50
2
chalele.148
chalele 148 :
Nidai damouwa ta kar ku fusata Allah yatanda Dounia kuma🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹
2026-11-11 19:59:58
6
_ameenatoua_
Meenah :
Kai an daga fah
2026-11-11 22:12:29
2
hajeer144
Hajara Ibrahim Ahmad :
Subhanallah😭🙏🏾 Allah yana hakuri damu
2026-11-11 22:50:27
2
ishaqauwal91
Eshak :
ahaba wau gobe ne bara naci abinci dayawa
2026-11-11 22:36:20
1
user58536547121907
rukayyat :
Dan Allah inaza ahadu
2026-11-11 21:05:54
1
mamanabil833
daughter fadila :
Tashin Alkiyama saura kwana biyu 😭
2026-11-11 22:20:08
2
farhana8525
farhana :
Kowa dai ya sai palazzo ko Sbd gudu😫
2026-11-11 22:31:21
4
farukabdullahi8030
farouq :
ranar asabar zanzo inga ya duniya take
2026-11-11 23:43:46
2
nafisaauwal20
Nafeesat Auwal :
Ko dazu sai Nace Allah ya ka yafe mana yan Nigeria amma a lahira da kallo
2026-11-11 22:12:29
2
sadiyaibrahim048
Sadiya baby :
allah dai ba abin wasa bane
2026-11-11 21:01:53
0
To see more videos from user @usmanuzzy2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About