@.duniyar.rakuma: Kusamun a comment section a inazan buya🤣🤣 buya#Rakumi #HausaAI #RakumiFunny #HausaComedy #AIAnimation 🐪🔥

🐪 Duniyar Rakuma
🐪 Duniyar Rakuma
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 11 November 2026 18:00:33 GMT
29168
3483
80
115

Music

Download

Comments

ibrahim.nura365
ibrahim nura :
wlh mutane kudaina shiga hurumin ubangiji
2026-11-11 19:44:31
6
user17030232099588
Salma ❤️ autar saraki modest :
wllh abindakukeya wllh sabune Dan Kuna shiga hurimin ubangiji Allah ya kyauta
2026-11-11 20:54:56
2
dahiruisah35
dahiruisah201 :
tashin hankali
2026-11-11 20:15:57
1
halamadridforever093
Hala Madrid foreve🦅 :
katafi duniyar wata
2026-11-11 21:46:21
0
shalelesdelightkitchen5
Hapsy 🦋 :
Humm. Badan annabi muhammadu yarokamana Allah ba da tuni yanxun ankife duniyarnna wlh rainin da. Akayima ubangiji yayi yawa amma wai a. Hk kuma wani ya kalla yayi dariya 😭😭😭ya Allah badan halinmuba 😭😭😭Allah 🤲🏻
2026-11-11 22:05:31
0
kingumar425
umaru voA :
wawaw
2026-11-11 19:02:30
1
maryam.mimi385
maryam mimi :
wai Dan Allah waye yasan gaibune da mutane suketa fadin abinda yake zuciyarsu
2026-11-11 22:13:23
0
user498033875820
user498033875820 :
Hmmmm Allah ya kyauta Allah dai ba Abun wasa bane
2026-11-11 20:52:47
0
nanahh344
✨Aisha🦋✨ :
Allah ya kyauta
2026-11-11 21:18:15
0
s__mansunusi8
𝘴𝘶𝘯𝘶𝘴𝘪.𝘴.𝘮𝘢𝘯🥰💝💘 :
𝘩𝘩𝘩𝘩𝘩𝘩𝘩𝘩
2026-11-11 20:37:15
0
hannah.baby864
Hannah Baby 🐥 :
2026-11-11 21:55:50
0
mdmdmdmdmdmdmdmdmdmdmdm3
Md danuwa basawa ✌️😎 :
Inna lilahi wa innah ilaihir Rajuum Wllh tallahi wanna abin dah ake Kai bai Kama tah bah wanna abin Tah mutane sokai dun Allah ku dainah dun Allah dun Allah wanna abin bai kama tah bah Wllh duk abin dah Zaka yi kayi Amman bandah wasa dah ubagiji
2026-11-11 20:38:10
2
d.hajjiya002
D Hajjiya002 :
wane gari sunkashiga Dan Allah kagayamin sunan gari mushirya muma [Pray][Pray][Pray][Pray][Pray]
2026-11-11 21:27:35
0
yakubaabdulmumin6
yakubu dan malam furniture :
karka shiga hurum unban giji
2026-11-11 20:55:15
0
abdulgemers2
Young Abdul🧣 :
Hmm Idan Allah ya jarabce ku dawani tashin hankali me za kuce wlh wannan ba abun Wasa bane
2026-11-11 21:11:11
0
aliyou.ibrahim34
Aliyou Ibrahim :
😁😁😁
2026-11-11 18:33:46
2
moussasani387
Souleymane :
🥰🥰🥰
2026-11-11 20:40:35
1
umarabdul4551
abban anty :
🥰🥰🥰
2026-11-11 20:42:19
1
moustapcha8
Moustapcha :
🥰🥰🥰
2026-11-11 20:43:29
1
mamman.isiyak
mamman isiyak :
[Snicker][Snicker][Snicker]
2026-11-11 20:31:45
1
abbawada06
ABBA WADA 0904 :
😂😂😂
2026-11-11 20:44:44
1
nuraabdullahi7928
Nura Abdullahi :
🥰🥰🥰
2026-11-11 20:44:49
1
malcom.auto
Malcom auto :
🥰🥰🥰
2026-11-11 20:34:54
1
To see more videos from user @.duniyar.rakuma, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About