@gonimerauhani: #Wani Bawan Allah Anan garin mu ya je wurin wani malami Akan matsalar Bashi. Wato kuɗin da Ake binsa kuma babu su An samishi kwana 10 za'a kaishi gidan yari idan bai

ALH GONI ME ROUHANI BACK UP
ALH GONI ME ROUHANI BACK UP
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 11 November 2026 21:13:18 GMT
4793
138
4
52

Music

Download

Comments

ousmanedrame781
Ousmane Drame :
Du courage bonne chance à toi 'j'ai cette secret ?
2026-11-12 08:39:10
1
gonimerauhani
ALH GONI ME ROUHANI BACK UP :
Wani Bawan Allah Anan garin mu ya je wurin wani malami Akan matsalar Bashi. Wato kuɗin da Ake binsa kuma babu su An samishi kwana 10 za'a kaishi gidan yari idan bai bayar ba Sai yakawo korafi Agun malam sai Malamin yabashi wannan Laqanin Na Jauharatul kamali ne tareda Hizbu Saifi yace kaje kayi sati daya Akeyin sa Ranar Lahadi zuwa Assabar Shi kuma wannan bawan Allah sai ya shige Acikin daki wllh bai fito ba saida ya Kammala shi duka Na Ranaku bakwai A zama daya sannan ya fito Yana fitowa Aka kira shi Aka bashi kyautar kudi Masu yawan da yariga yasha kwana yafi karfin Akaishi gidan yari wllh To kunji 'yan mazan dauri ko ? Masu iya tsayawa su dake Akan buqatar da suke nema basu ganin Aiki yayi wuya wannan buqatar dasuka sa Agaba suke hange To kai dan uwa yaya kake tunanin kasami irin wannan Laqani bakaje ka duqa Agaban Malami ba ? Kuma babu hadiyyar komai ? Wannan shafin ma da wasu ke ganin Laifin mu Nan bada jimawa ba zakuji mu shuru sai kuma wani Lokaci. Duk wanda yaji zai iya yamin magana a WhatsApp Akeɓance idan yanada Rabo shikenan 07014148211
2026-11-11 21:13:40
1
user55944595248477
عثمان محمد علي :
اريد ان ترسل لي سرحزب السيف
2026-11-12 09:50:21
0
user55944595248477
عثمان محمد علي :
🥰🥰🥰
2026-11-12 09:49:44
1
To see more videos from user @gonimerauhani, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About