@abdulrazakhamisuyusi: Shi kansa Professor Mansur Isa Yelwa har baƙi ya ja wa Dr. Idris Dutsen Tanshi Majlis Bauchi, ba wani malami na sunnah a jihar Bauchi wanda Dr. Idris ba shi da falala a kansa kowaye shi... (Kai-tsaye ko a kaikaice). Su Dr. Uthman Ibrahim Giade Abuhibah sun fi kowa sanin waye Dr. Idris... Sun fi kowa sanin falalarsa a kansu. Balle kuma Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum. Lahaula wala ƙuwwata illa biLLAHI. Ya Salam! ♥️ Ku gafarce ni, ina wannan rubutun yanzu hawaye ya zubo min saboda na tuna Dr. Idris... Innalillah wa'inna ilaihi rajiun! 😭🙏 Shi fa malam Guruntum, idan ka ji a karatunsa ya ce malam ya yi shiru to ba wani yake nufi ba sai Dr. Idris duk duniya... Wannan ƙa'ida ce; ya kore kowa ya tabbatar da Dr. Idris ne malami kawai a wajensa, haka ƙa'idar take a wajen malaman Larabci. Dr. Idris har lokaci na musamman ya ware domin koyar da shek Guruntum kuma tabbas Guruntum ɗan halak ne domin bai yi wa malam butulci ba tun yana raye! Duk zalùncin da aka yi wa Dr. Idris Sai Guruntum ya fito ya yi magana, shi ya sa Guruntum yake da matsayi na musamman a wajenmu. 🥰 Shi ya sa, duk yadda za ku ji daɗin karatun Guruntum ko Prof. Yelwa ko wani malamin sunnah a Bauchi to tabbas ya wajaba ku fara yi wa Dr. Idris addu'a domin shi ya raine su har kuke sha'awar karatunsu yanzu, shi ya assasa sunnah zallah a Bauchi, ya kafa Aƙida ingantatta kuma sauran suka biyo baya. Na saka wani bidiyo ƙarami a STORY don ba da misali, in Guruntum ya ce malam to Dr. Idris yake nufi. Allah gafarta wa maigida, Allah ji ƙan sa da iyayenmu bakiɗaya.

ABDULRAZAK HAMISU YUSIF
ABDULRAZAK HAMISU YUSIF
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 11 November 2026 21:19:47 GMT
33726
4599
96
93

Music

Download

Comments

dikkomaikatsinawa
Dikko maikatsinawa :
Duk Wanda Yake Alfahari Da Kasancewar Sa Dan Ahlus Sunnah Yazo Muyima Malaman Mu Da Iyayen Mu Da Suka Rasu Addu'ar Allah Ya Jikansu Da Rahama 😭🤲🙏
2026-11-12 12:14:25
29
arere2599
ARERE... :
Wae gurumtum da ma shima yayi karatu wajan Dr. Idris bauchi?
2026-11-12 07:56:17
11
oumardanbouzaye1
Dan gugurmayan Niger Sahel🇳🇪 :
wlhi ni tunda nasan Dr Idriss nafara bibiyan karatunsa naji babu wani malamin da nakeso kamar Dr Idriss Yan uwa kulura wani Abu gurin karatutunan malamai zakuga duk malamin da ya'abaci sunan Dr Idriss zakaga duk masu sauraren karatunsa suyi kabara Allahou Akbar malam bai mutuda bashin karatu ba shiyasa da malam ya rasu nayi kuka bakinciki kuma nayi murnar farinciki da irin dacenda malam yayi😭🥰
2026-11-11 23:29:15
17
yusufsulaimansanafari
Yusuf Sulaiman Hanafari :
[Hands open] ameen ya Allah
2026-11-12 20:31:34
0
hassane.dade
hassane dade :
Ameen summa ameen
2026-11-12 20:31:59
0
mahamankabiroubin
Mahaman kabirou :
Assalamu-alaikum dan Allah Dan uwa Malamin nan da ka saka kira'arshi me sunanshi???wlh da na sani amma sam yanzu na manta wlh ,shine me jawa sheikh Abdul razak yahaya haifan baki
2026-11-12 08:01:48
1
saihan__jaresskee
Saihan jaresskee :
shakka babu shi kanshi gurumtum yayi karatu Wajen Dr Idris Allah jikan sa da rahma
2026-11-12 10:56:49
5
mahamadougali365
ᴍ'ɢᴀʟɪ :
Mallam kubar ikon Allah Mallam Idris wly yawuce yanda kuke tunaninshi Alla6dai yajikan musulmi
2026-11-12 15:40:18
1
abdurrahmanidris31
Abdul :
Allah ka gafarta ma Dr
2026-11-12 10:40:52
1
ubaidusalihu
Ubaidu Salihu :
ogan oga ALLAH jikan Dr
2026-11-12 07:57:45
2
u._.farouq
U_farouq :
Ya Allah gafir hum Abraham hum
2026-11-12 19:25:41
1
abdul.kt1t001
Abdul :
Muslinchi dadi
2026-11-12 10:09:52
1
hussaini.lamak
Hussaini Yunusa :
Allah ya jikan Dr yayi masa rahama
2026-11-12 20:43:59
0
suleimantrw320
Suleimantrw32 :
Allah ya jikan malam da rahama 😭😭😭
2026-11-12 09:25:54
1
djamiloumamane98
Djamilou mamane :
ma chah Allah
2026-11-12 20:25:01
0
garbamusalawal
ابن أبوبكر :
Allah yajikan malam idris da rahma
2026-11-12 09:34:50
1
musaadamuwauru
Musa Adamu wauru :
Allahu Akbar la,ilaha illalah
2026-11-11 22:38:02
0
hussaini.lamak
Hussaini Yunusa :
wannan maganan tsantsan gaskiya ne 💯
2026-11-12 20:43:28
0
mansurabduljabbar2
Abduljabbar A-J :
ya Allah kajikan malam kayimasa Rahama da sauran malaman mu na sunnah baki ɗaya
2026-11-12 18:56:56
0
yaron.boss811
Yaron Boss🥳🤩🤩😍 :
Allah ya jaddada rahama a gare shi
2026-11-12 18:39:43
0
real_naxeeboy
REAL_NAXEE_BOY✅ :
Rayuwa cike take da kalubale, hakuri da jajircewa kayi da gaske sai Allah ya shiga lamiranka ko kaki, duniya ba hutu, sai anje Aljannah Allah ka mana Mai kyau duniya da lahira.
2026-11-12 20:07:11
0
ibrahimumarsalafi
IBADURRAHMAN ISLAMIC MEDICINE :
tabbas
2026-11-12 20:22:28
0
ibrahimamaijimaa
[email protected] :
Allah ya gafartama malam
2026-11-12 19:36:30
0
umar.alhaji3.0
Umar alhaji kasim :
Dr. tauhid
2026-11-12 22:36:57
0
jameelahadamu0
jameelah bauchi :
wannan gaskiyane Allah yajikan dr 🙏
2026-11-12 06:11:18
0
To see more videos from user @abdulrazakhamisuyusi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About