@najbelnursinghome: #depression #depressionanxiety #mentallyunstable #brainrot #najbelnursinghomeandmaternity

Najib Bello
Najib Bello
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 11 November 2026 22:00:54 GMT
58242
2586
243
415

Music

Download

Comments

najaatuuh
najaatuuh :
Zaucewan mace yana da nasaba daga rashin samun supportive miji 💯
2026-11-12 18:17:32
48
maavcollections
Triple Abdouls :
ai ni na jima da zaucewa tunda na haihu 🥺
2026-11-12 08:20:04
58
fareedatu.mym
💗𝒇𝒂𝒓𝒆𝒆𝒅𝒂𝒕𝒖~𝒎𝒚𝒎💗 :
wallahi haka nake na fara zaucewa tunani yayimin yawa, idan na fara tunani sai kaina ya fara ciwo Allah ya yaye mana wannan damuwa.
2026-11-12 08:11:50
19
zaynerbo7
🫧Zaynabourh🫧 :
Ni Ay Na Dade Da Zaucewa Cikin Sanyi Ma Abun Yafi Yin Worst
2026-11-12 07:37:26
18
hadizabulama541
dija's collection 💞💕 :
wallahi hakane Malam, damuwa yayi mana yawa ga babu magana Mai dadi babu keutatawa babu isheshin kudin cefine gashi dai abubuwa ahakan wai sai aiyi maka kishiya, kuma yanuna Miki babbanci, kuma GA yara Allah dai yayi mana maganin abunda yafi karfin mu.
2026-11-12 08:49:56
44
1853maamajannah
dear mummy :
tun haihuwar farko danayi yaron yakoma nasake haihuwar tabiyu itama takuma sannan mijin yazo yasakeni batare dalaifin komiba tunda ina haihuwar yara suna mutuwa nahadu da ciwon depression hhhmm kai jama'a ya Allah kabamu lfy kayayewa kowa damuwarsa amiin.
2026-11-12 17:56:03
13
ummumuhammad929
ummu Muhammad :
wllh duk gsky ne amma maza sune makasan mu Allah ya cecemu amin
2026-11-12 12:25:30
10
marjaan2455
Marjaan :
Allah sarki mata Allah ka kawomamu dauki ya rabb
2026-11-12 12:28:54
7
jory246512
Jory :
Wayo Abun dayake faruwa dani kenan Ayanzu فيديو
2026-11-13 20:27:00
1
222banos
Abba musa :
ai wlh iya damuwar kasar Nan ya isa yasawa mutum depression
2026-11-12 19:02:17
2
usman.rabiu16
USMAN RABIU :
most of our community issues. Allah ya sa mucika da immani
2026-11-14 05:21:47
1
jamila09120
maman naseerim 💓💓 :
allah kasa mijina yamutu yau
2026-11-14 17:51:29
0
halima_mmkids
Halima _mmkids :
Gaskia nawa kan ma ya sauka a samo min magani Saboda Allah wanan kamar dai da ni ake 😂
2026-11-12 14:57:47
1
rahamasalisu1
Rahama s taheer :
Wllh wanna bayanin kamar dani yake 😂ko wacce alama nayi amma yanzu Alhamdulillah alama 1 ce bandai naba shine yawan kuka har yanzuba dalili
2026-11-13 19:48:07
2
treasures_by_harsana
treasures_by_harsana :
Tabbass depression ba karamin ciwo bane idan ma akwai kalmar da tafi zaucewa zai hau. Depression is the worst thing gwara ko wanne cuta da shi 😭
2026-11-13 23:00:19
3
mrs.abdul.fairly
Mrs Abdul fairly used :
oh haka daga zazzabi fah na zauce gani namutu gani anamin tambayar kabari gani ana yabamin kasa rayuwa dai kamar amafarki [Embarrassed]
2026-11-12 12:36:33
1
amaltijjani250
mumzee :
dagaske dai depression ke damuna[Crying]
2026-11-12 07:49:06
5
beedooh23
Beedooh23 :
Wallahy zuciyata ta dade da karyewa nima kawai dai muna rayuwa
2026-11-14 20:40:28
1
maryamdanladidalhtu
Maryam Shaaibu dalhatu :
Dr allah ya Kara basira
2026-11-11 22:14:29
5
yar.baba41oum.najlah
Yar Baba oum najlah :
wlh kaina babu man kai
2026-11-14 23:14:33
1
ummuruman5
Aakeerah baby :
wlh halinda nakeciki yanzu maa haka
2026-11-14 08:48:43
2
peekerncy
percancy :
to wae depression din nan yanada magani
2026-11-14 18:22:09
2
hadizaumar274
Hadiza Umar :
exhaustion -yawan gajiya marar dalili. snaps at children-yawan dokawa Yara tsawa. irritability-saurin ta'azzara ki fushi. Mudai munyi mungama.Allah ya bawa kowa mafita.
2026-11-13 06:34:23
3
anasmohammed3829
ANAS 3MK :
ni wlh halina yafada da alama nafara zaucewa😳
2026-11-12 19:14:36
3
aminahahmadadam219
Meenakshi Ahmad Adam :
toh don Allah menene magani
2026-11-12 17:22:17
0
To see more videos from user @najbelnursinghome, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About