@dr_abdallah_gadon_kaya: Tambaya Daga Shirin Amsoshin Tambayoyin Ku #DrabdallahUsmanGadonKaya #alansarmedia #fypシ゚viral

Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya
Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya
Open In TikTok:
Region: EG
Thursday 12 November 2026 09:00:00 GMT
20009
2567
48
108

Music

Download

Comments

munirkid
𝗠𝘂𝗻𝗲𝗲𝗿 𝗔𝗹𝗵𝗮𝘀𝘀𝗮𝗻 :
Amsa cikin Hikima.. Allah ya saka Alkhairi
2026-11-12 10:22:53
2
bimacollections1
Maimuna_Bima :
Wlh nima haka muke ciiki yanzu bana kira da antafi gurin kishiyyana🤣🤣
2026-11-12 12:39:10
0
mustaphagarbailyasu
MG DAUSARA KITCHEN :
dawa zami friendship
2026-11-12 10:23:08
1
saniyya012
saniyyahumar :
amma malam wasu mazan fa in kakira shi yana gidan wata( kishiya) wlh koh ya amsa sai kaji yana nunawa kamar dole ce yasa ya dauki wayar, ko kuma kamar kina takurashi sosai har kaji yana cewa" wai menene ka" . shiyasa wlh malam gwara ma ka hakura kawai
2026-11-12 15:10:11
0
blessted.boy
Blessted Boy :
shiyasa nk San Malam kuma insha Allah inna shigo Kano zanzu Masallacin ka dk Gadon kaya insha Allah
2026-11-12 14:45:48
0
yuseey00
yusrah💕 :
Mlm dan Allah a Ina ake rubuto tambaya Ina bukatar a amsa min ne🙏🏻
2026-11-12 13:38:13
0
saadoulabonafissa
fifichou08 :
Assalam aleikoum
2026-11-12 10:11:45
1
masarautarzarah
Masarautar Zarah :
Toh malan mu masu kiran fah , da sai mutumen yaga dama ma ya amsa
2026-11-12 13:10:41
0
ummunurain07
ummuNurain07 :
Allah yasaka da Alkhairi malam👏
2026-11-12 14:38:04
0
hasanhong
حسنابو عبدالناصر :
malam tambayace ta hadin gwuiwa. akawo mana hadisi akan inda annabin rahma yada fawa matarsa abinci sannan a rayuwan auren manzon Allah subhanahu wata'ala ya taba rabawa iyalansa gida (kowa da nata)
2026-11-12 10:45:31
0
pharmhassana
Pharm Hassana :
hmmm
2026-11-12 14:02:27
0
mi78m0
mi78m0 :
اتوقع تقصد انو عشان لا تصير مشاكل مع الحرمة الثانية
2026-11-12 12:12:27
0
ummuamatullah10
Muneerah❤️ :
jazakumullahu khair
2026-11-12 13:16:53
0
skinandmore.ng
Skin&more naija :
True malam
2026-11-12 13:17:51
0
abdoukarimatahirou
abdoukarimatahiro :
2026-11-12 15:26:22
0
bimacollections1
Maimuna_Bima :
Malam cewa tayi fah bayan ta mishi an sauka lpya… bata sake kira sune suke nuna basu so suyi hurda sose da daya in suna gurin daya shiyyasa muma muke shrewa in an dawo gurinka shikenan
2026-11-12 12:40:33
1
user20735094525812
Ummu khadeeja 💃💃💃 :
wllh wani namijin inzaki shekara kina kiransa Rana daya idan baki kiraba bazai kiraba yaji ko lfy
2026-11-12 10:55:03
1
aisha.mohammed7100
Aisha Mohammed :
Too mallan faa ya hatsala 😂😂
2026-11-12 11:05:31
0
telilite
Telilite 🔷🩵 :
toh
2026-11-12 10:18:12
0
oumammar61
OumAmmar :
Allah ya gafarta malm ai kuma yawan kiran yana jawo raini musamman wajan ita dayar matar
2026-11-12 10:06:49
0
danguyfagge
Smartguy 001 A.M.V :
🥺🥺🥺
2026-11-12 09:22:17
1
abdulaziz.hassan83
Abdul,Aziz Hassan :
🥰🥰🥰
2026-11-12 09:45:50
1
lawwa.nejar
Lawwa Nejar :
🥰🥰🥰
2026-11-12 14:44:49
0
adamou.adam13
☠️A🤩D🥰M💯 :
😇😇😇
2026-11-12 15:29:01
0
abdolwahidmouhamedmoussa
Moussa mouhamed :
[Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant]
2026-11-12 09:05:06
0
To see more videos from user @dr_abdallah_gadon_kaya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About