@love_status_massage: ❤️🥀 Soyayya ba kalamai ba ce kawai, tana buƙatar gaskiya, amana da kulawa. 💕😭 Wani lokaci wanda ka fi so shi ne wanda zai fi karya maka zuciya. 💔🥺 🌹 Shin kina ganin soyayya ta gaskiya tana nan a zamanin yau? Ku faɗa mana a comments! ❤️👇