Dan Allah Sunana usman Abdulkadir agaishemin da annabi
2026-11-12 09:15:58
56
Hussain :
Ya Allah yanda kanuna ikonka Akan Annabi yunus ka kubutar dashi daga cikin cikin kifi Allah ka kubutar da ni daga talauci Allah yanda ka tsiratar da jirgin Annabi nuhu da Al ummatai Daga ruwan Dufana Allah Ka tsiratar daniii daga Babu Allah yanda kasa Annabi musah yayi nasara Akan Fir Auna Allah kasa nayi nasara da Arzikin duniya da lahira danida duk wanda yace Amin 🥹🤲🤲🤲
2026-11-13 23:36:44
6
kabiruabubakar8080 :
sallahu alaihim wasallam munaziyara maulaya
2026-11-12 09:04:20
22
abdulescaper :
Masha Allah Allah yaqara kusanci
2026-11-13 20:40:12
10
🦋maironluggah🦋 :
Acema masoyin mu mun gode❤️❤️❤️🥺🥺🥺
2026-11-12 08:31:53
20
Anas ahamad219 :
sallallahu alaika ya sayyadi ya muhammad
2026-11-12 12:01:23
7
Jahilin masoyi :
ku gaida manzon Allah
2026-11-21 09:51:41
1
Al~ameen Muktar :
nifa wallahii kishi yana kamanaii sharifii
2026-11-12 09:27:28
7
Ameenu__messi10 :
amiƙamana godiyarmu ga shugaba
2026-11-14 23:58:16
3
Autanshareef3239 :
Shareef maulaya dan Allah dan zatin Allah nida matata Agaishemana da Shugaba s a w