@itzrealsas0: Dujal ya bayyana a kano😂😂😂 #v #goviral #viral #vypシ #tashinduniya 😂😂 just for fun 😂😂

SAS
SAS
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 12 November 2026 11:06:02 GMT
10191
420
9
62

Music

Download

Comments

adamuwelder
ADAMU MUSA WELDER :
iko sai Allah
2026-11-12 22:30:37
0
ersher__2
Aysha couture veils :
Hmmmmmmmm
2026-11-12 18:27:16
0
kamaluddeenabdullahi1995
Kamaluddeen07067612836 :
tofa dujjal na Nigeria ya fito
2026-11-12 15:19:49
1
succeederr.creatives
succeederr :
MUTANE SUN MAYAR DA ALLAH BA KOMAI BA! WLHI TALLAHI, AN RAINA ALLAH! Innalillahi wa inna ilaihi raji'un! Abin da ke faruwa a kafafen sada zumunta tun bayan yaɗuwar farfagandar cewa wai ranar 13 ga Nuwamba, 2026 ita ce ranar tashin Alƙiyama ya kamata ya zama babban darasi ga al'ummar Musulmi. Abin takaici, maimakon wasu su fahimci girman ranar Alƙiyama, su nemi ilimi, su ƙara tsoron Allah da tunawa da mutuwa, sai suka mayar da batun abin dariya, barkwanci da neman likes! LALLAI NE JAHILCI YA YAƊU A CIKIN AL'UMMAR MUSULMI! Babu wata hujja daga Alƙur'ani ko ingantacciyar Sunnah da ta tabbatar da cewa 13 ga Nuwamba, 2026 ita ce ranar tashin Alƙiyama. Allah ne kaɗai Ya san lokacin da za ta auku. Allah Ya ce: إِنّمَا عِلْمُهَا عِندَرَبِّي Ma'ana: Ilimin lokacin tashin Alƙiyama yana wurin Ubangijina kawai. Amma tambaya ta anan ita ce: Shin saboda wannan sanarwa ta zama farfaganda, sai mu manta da ainihin gaskiyar mutuwa da Alƙiyama? AN MAYAR DA ALLAH BA KOMAI BA! BA A GANIN GIRMAN ALLAH! Jahiltar addini ta yi yawa. Mutane suna yin barkwanci da abin da ya kamata ya sa su yi tuntuntuni game da shi, sun mayar da komai abin nishaɗi, ba tare da la'akari da girman Allah ba. Allah Ya ce: يَا أَيّهَا النّاسُاتّقُوا رَبّكُمْإِنّزَلْزَلَةَالسّاعَةِ شَيْءٌ عَظِيمٌ Ma'ana: Ya ku mutane! Ku ji tsoron Ubangijinku. Lalle girgizar tashin Alƙiyama babban al'amari ne. 'Yan uwa Musulmi, ba'a kafa wa Allah hujja da jahilci! Mu nemi ilimin addini, mu girmama Allah, mu daina mayar da gargadinSa abin wasa. 13 ga Nuwamba, 2026 ba ranar Alƙiyama ba ce bisa wata ingantacciyar hujja. Amma mutuwa gaskiya ce, tashin Alƙiyama gaskiya ne, hisabi gaskiya ne, kuma haɗuwa da Allah gaskiya ce. ALLAH FAH YANA GANI! YA ALLAH! Ka gafarta mana, Ka shiryar da mu, Ka cire jahilci daga zukatanmu, Ka sa mu gane girmanKa, Ka ba mu tsoronKa na gaskiya, Ka kuma sa mu kasance cikin bayinka nagari. AMEEN YA RABBAL ALAMIN.
2026-11-12 16:42:19
1
mseniorefb
M-SENIOR-EFB :
🥰🥰🥰
2026-11-12 13:15:51
0
rabiuauwalusalisu
Rabiu Auwalu salisu :
🥰🥰🥰
2026-11-12 11:58:20
0
m.g1772
ALH SANI BOUTIQUE :
😂😂😂
2026-11-12 11:10:16
0
rabson74938
rabson :
🥰🥰🥰
2026-11-12 11:07:46
0
mamman.sharif
Manjo :
😂😂😂
2026-11-12 14:11:36
0
To see more videos from user @itzrealsas0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About